Kawu Sumaila Reporters

Kawu Sumaila Reporters Siyasar gidan Hon Kawu Sumaila OFR Siyasar Gidan Waraka

Aikin noman rani na Kafin ciri dake karamar hukumar Garko wadda maigirma Sen Kawu Sumaila OFR PhD yake aiwatarwa.
03/09/2026

Aikin noman rani na Kafin ciri dake karamar hukumar Garko wadda maigirma Sen Kawu Sumaila OFR PhD yake aiwatarwa.

SANARWA TA MUSAMMANA yau, muna tafe da wani shiri na musamman tare da Sanata Suleiman A. Kawu Sumaila, OFR.Shiri ne na t...
02/09/2026

SANARWA TA MUSAMMAN

A yau, muna tafe da wani shiri na musamman tare da Sanata Suleiman A. Kawu Sumaila, OFR.

Shiri ne na tsawon sa’a guda, inda Sanatan zai yi tsokaci na musamman kan siyasa, tare da bayyana ra’ayinsa kan yadda yake ganin za a magance matsalolin da ke addabar jam’iyyarsu ta APC.

Ku kasance tare da mu a gidajen rediyo kamar haka:

Dala FM: 9:00 zuwa 10:00 na dare
Freedom Radio: 10:00 zuwa 11:00 na dare
Rahama Radio: 10:00 zuwa 11:00 na dare
Nasara Radio: 10:00 zuwa 11:00 na dare
Premier Radio: 11:00 zuwa 12:00 na dare

A yi sauraro lafiya!

Gidaunaiyar Babban Limamin Masallacin Annabi (SAW) dake Madina, Sheikh Ali Al-Huzaifi Foundation sun ziyarci Sheikh Sula...
01/09/2026

Gidaunaiyar Babban Limamin Masallacin Annabi (SAW) dake Madina, Sheikh Ali Al-Huzaifi Foundation sun ziyarci Sheikh Sulaiman Kawu Sumaila a gidansa dake Kano a kokarinsu na shirya gasar Musabaqar Al-Qur’ani ta kasa da zasuyi a Nigeria.

Ziyarar dai sun kawo ta ne bisa irin kokari da hidimtawa Addinin Musulunci da Sheikh Sulaiman Kawu yakeyi musamman gina jam’iar Musulunci da yayi.

Muttaqa Babire
01/09/2026

Muna godiya me girma Gwamna
31/08/2026

Muna godiya me girma Gwamna

A GRAND SHOWCASE OF SERVICE TO KANO SOUTHToday, Muryar Kano ta Kudu successfully hosted a remarkable gathering at the Co...
30/08/2026

A GRAND SHOWCASE OF SERVICE TO KANO SOUTH

Today, Muryar Kano ta Kudu successfully hosted a remarkable gathering at the Coronation Hall, Government House, Kano, where the distinguished Senator Kawu Sumaila presented and highlighted the impactful projects and achievements he has delivered for the people of Kano South.

The event was graced by the presence of His Excellency, Governor Abba Kabir Yusuf, alongside distinguished leaders, stakeholders, dignitaries, and thousands of people from Kano South and across Kano State.

👏 A BIG THANK YOU & APPRECIATION

Our sincere appreciation goes to the thousands of people who took their time to attend and make this historic gathering a memorable one. Your presence, support, solidarity, and encouragement truly made the event special.

To all the traditional leaders, political leaders, stakeholders, youth, women, supporters, media personalities, and citizens who came from far and near — we deeply appreciate you.

Your massive turnout is a clear demonstration of the strong spirit of unity, support, and commitment among the people of Kano South.

Thank you, Kano South. Thank you, Kano State. ❤️💚

Sen Abdullahi Muhd Sumaila
Director Media And Publicity
-Muryar Kano ta Kudu-.

Kano ta Kudu a Hannun Kawu Sumaila 🤝🐘
29/08/2026

Kano ta Kudu a Hannun Kawu Sumaila 🤝🐘

Zababben Sanatan Kano ta Kudu a jam’iyyar APC, Sanata Kawu Sumaila tare da dan takarar Sanatan Kano ta Kudu a jam’iyyar ...
28/08/2026

Zababben Sanatan Kano ta Kudu a jam’iyyar APC, Sanata Kawu Sumaila tare da dan takarar Sanatan Kano ta Kudu a jam’iyyar NDC Kwankwasiyya Hon. Kassim Ibrahim Batayya jim kadan bayan idar da Sallar Juma’a.

Friday 28/08/2026.

Za'a yi ne ko an fasa ne? 😁
28/08/2026

Za'a yi ne ko an fasa ne? 😁

Barka da jumaa Ustaz Sen Kawu Sumaila OFR
28/08/2026

Barka da jumaa Ustaz Sen Kawu Sumaila OFR

Ustaz Sen Kawu Sumaila zai maimaita kujerarsa cikin sauki, In Sha Allah.
26/08/2026

Ustaz Sen Kawu Sumaila zai maimaita kujerarsa cikin sauki, In Sha Allah.

Address

Sumaila
Kano
6576

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kawu Sumaila Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kawu Sumaila Reporters:

Shortcuts

Share