Koyi Da Harshen Ka

Koyi Da Harshen Ka Sabon tsari domin samarda rubuce-rubucen ilimi da harshen Hausa.

09/10/2022

Wannan shafi yana maraba da duk wani rubutu na ilimi da akayi da harshen Hausa domin bunƙasa yaren.

Akwai bukatar Hausawa da masu rubuta da harshen Hausa su zage damtse wajen samarwa da wallafa littafai da harshen kamar yadda ake samu a wasu harsunan.

Shafin ya shirya tsaf domin tallata irin wadannan rubuce-rubuce.

Duniyar koyon ilimi a harshen Hausa ta samu karuwa. Dr Ahmad Muhammad Ibrahim BUK ya fassara littafin 'Muwadda' zuwa har...
02/11/2021

Duniyar koyon ilimi a harshen Hausa ta samu karuwa.

Dr Ahmad Muhammad Ibrahim BUK ya fassara littafin 'Muwadda' zuwa harshen Hausa.

Allah Ya bamu ikon amfana.

14/10/2021

Muna tare da ku a kulkum.

An wallafa tafsirin Al'qur'ani a/da harshen Hausa.
17/11/2020

An wallafa tafsirin Al'qur'ani a/da harshen Hausa.

11/07/2020

Muna tare da ku.

03/08/2019

Muna yimuku maraba da shigowa wannan shafin.
Da sannu zamu kawo muku bayanai akan tsare-tsaren mu.

27/07/2019

Assalamu Alaikum.
An samar da wannan feji ne domin karfafa gwiwa ga masu sha'awar rubuce-rubuce da karance-karance a harshen Hausa.
Muna nan tafe da tsare-tsare domin jin dadin ku.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Koyi Da Harshen Ka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category