Project Again Maiwake 2027

Project Again Maiwake 2027 ProjectAgainMaiwake2027

Taqabballahu Minna Wa Minkum 🤲
19/03/2026

Taqabballahu Minna
Wa Minkum 🤲

Tsofaffin 'yan majalisun Taraiya na Jihar Kano karkashin jagorancin Engineer Ali Wudil sun gudanar da Shan ruwa tare da ...
03/03/2026

Tsofaffin 'yan majalisun Taraiya na
Jihar Kano karkashin jagorancin
Engineer Ali Wudil sun gudanar da
Shan ruwa tare da wani kwarya-kwaryan
Zama a gidan Hon. Shaaban Ibrahim Sharada.

Manufar zaman shi ne zumunci da
Kuma kara kallon yanayin siyasar
Don kara tabbatar da nasarorin da
Su ka saka a gaba na cigaban
Kananan hukumominsu, jihar
Kano da ma Najeriya baki daya.

Daga cikin wadanda s**a
Samu halartar zaman sun hada da

▪︎ Hon. Engr. Ali Wudil (Wudil da Garko)
▪︎ Hon. Nasir Ali Ahmad (Nasarawa)
▪︎ Hon. Manniru Babba Danagundi (Kumbotso)
▪︎ Hon. Suleman Goro (Fagge)
▪︎ Hon. Babangida Yakudima (Dala)
▪︎ Hon Lawan Kyankyan (Gwale)
▪︎ Hon. Sani Ma'aruf Mai Wake
(Ungogo da Munjibir )
▪︎ Hon. Ali Datti Yako (Kiru da Bebeji)
Da sauran wadanda su ka bada uzurin.

Allah ya tabbatar da Alkhairi. Ameen

👁👁👇FATAN MUHon Sani Maaruf Nass MHR Minjibir/UngogoInsha Allah
10/02/2026

👁👁
👇
FATAN MU
Hon Sani Maaruf Nass
MHR Minjibir/Ungogo

Insha Allah

👁👁👇🏿Mutanen da suke cimma nasara Akoda yaushe suna aikata abu Biyu ne da laɓɓansu wato suyi Shiru kuma suyi murmushiHon ...
09/02/2026

👁👁
👇🏿
Mutanen da suke cimma nasara Akoda yaushe suna aikata abu Biyu ne da laɓɓansu wato suyi Shiru kuma suyi murmushi

Hon Sani Maaruf Nass
Allah yakarbi adduar
Masoya Ameen

Nayi Itace HujjaZanyi Ba Hujja baceAlllah Yakarbi AdduarMasoya Ameeeen
08/02/2026

Nayi Itace Hujja
Zanyi Ba Hujja bace

Alllah Yakarbi Adduar
Masoya Ameeeen

Allah Yakarbi IbadaYadawo dakai lafiyaAmeeeen
07/02/2026

Allah Yakarbi Ibada

Yadawo dakai lafiya
Ameeeen

KHAIRAN INSHA ALLAH
07/02/2026

KHAIRAN INSHA ALLAH

MUN GAMSU👇Hon Sani Maaruf Nass Alllah Yakara tabbatarDa dukkan NasaraAmeeeen
06/02/2026

MUN GAMSU
👇
Hon Sani Maaruf Nass
Alllah Yakara tabbatar
Da dukkan Nasara
Ameeeen

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Project Again Maiwake 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share