29/06/2020
Assalamu alaikum. Muta nan Nigeria inaimuku fatan alheri. Tare da fatan Allah ya cigaba da bamu sauke na wannan cutar ta alakakai wato Corona virus. Allah ya Kara yalwata arzikin kasarmu. Allah ya bamu ikon sauke nauyin da kuka Dora Mana.
Muna Kara gode muku bisa hadin kai da goyon baya da Addu'oin da kuke Mana. Mun gode Allah ya saka muku da Alheri. Muna fatan zamu cigaba da samun hadin kai da goyon baya ku. Mun gode.