Ajiyan Makama Youths Movement

Ajiyan Makama Youths Movement Wudil/Garko Constituency 2023

MEMBER WUDIL/GARKO FEDERAL HOUSE OF REPRESENTATIVE
21/01/2024

MEMBER WUDIL/GARKO
FEDERAL HOUSE OF REPRESENTATIVE

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! TIYATAR YANA DA DUNDUMIN IDO DA BAYAR DA MAGANI DA GILASHI KYAUTA.Mai girma ɗan majalisar ...
15/11/2023

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

TIYATAR YANA DA DUNDUMIN IDO DA BAYAR DA MAGANI DA GILASHI KYAUTA.

Mai girma ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Wudil da Garko, Hon Abdulhakeem Kamilu Ado, yana sanar da dukkan al'ummar Wudil da Garko cewa su fito domin duba lafiyar idonsu da basu magani kyauta wanda ya ɗauki nauyi kuma ƙwararrun likitocin ido zasu gabatar.

Muna sanar da jama'a ƴan Wudil da Garko cewa a fito da dattawa, yara, mata, maza da dukkan masu irin wannan larura ta ido domin cin gajiyar wannan tallafi na lafiyar ido. Mutanen da zasu suci moriyar shirin sun Hadar da; masu matsalar yanar ido, dundumi da kuma masu buƙatar gilashi (glass) za'a basu kyauta kuma za'a yi kwanaki uku ana wannan aiki. Kuɗi masu yawa zaka kashe domin lafiyar idonka, yanzu Malam Abdulhakeem Kamilu Ado zai yi maka kyauta.

~Za'a fara daga ranar Juma'a (17/11/2023) zuwa ranar Lahadi (19/11/2023).
~Lokaci: 7:00am kullum (3 days)
Wuri: Ƴan Wudil LGA zasu je Babban asibitin Wudil, ƴan Garko LGA zasu je Babban asibitin Garko.

AlhamdulillahHon Abdulhakeem Kamilu Ado
01/11/2023

Alhamdulillah
Hon Abdulhakeem Kamilu Ado

Ajiyan Makama Youth MovementA Yau Ne 16th Oct 2023, Wannan Kungiya Tasamu Damar Ganawa da Dan Majalissar Tarayya Mai Wak...
16/10/2023

Ajiyan Makama Youth Movement

A Yau Ne 16th Oct 2023, Wannan Kungiya Tasamu Damar Ganawa da Dan Majalissar Tarayya Mai Wakiltar Wudil da Garko Hon Abdulhakeem Kamilu Ado Domin Gabatar Masa da Manufofinta Akan Ilimi da Kuma Cigaban Al'ummar Wudil.

Inda Member Ya Nuna Jindadinsa ga Irin Abubuwan da Wannan Kungiya Take Tafe da Su, Inda Ya Dada da Cewa Yana Tare da Wannan Kungiya a Cikin Al'amuranta.

CONGRATULATIONHon Abdulhakeem Kamilu AdoWudil da Garko An Dinketa RufMuna Taya Murnar  Samun Nasara a Kotu Tare da Fatan...
07/09/2023

CONGRATULATION
Hon Abdulhakeem Kamilu Ado
Wudil da Garko An Dinketa Ruf

Muna Taya Murnar Samun Nasara a Kotu Tare da Fatan Allah Ya Sanya Alkhairi Ya Bada Ikon Ciyar Wudil da Garko Gaba Amin.

Hon Abdulhakeem Kamilu AdoKo Shakka Babu Kaine Mutumin da Al'ummar Wudil da Garko S**a Zaba da Hannunsu.Dan Haka Ko Tant...
06/09/2023

Hon Abdulhakeem Kamilu Ado
Ko Shakka Babu Kaine Mutumin da Al'ummar Wudil da Garko S**a Zaba da Hannunsu.

Dan Haka Ko Tantama Banayi Kaine da Nasara Insha Allahu

24/08/2023

Address

Wudil Local Government
Kano

Telephone

+2348038794578

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ajiyan Makama Youths Movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share