Muyi jam'iyyar kayan dadi

Muyi jam'iyyar kayan dadi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muyi jam'iyyar kayan dadi, Political organisation, Kano.

28/03/2026
28/03/2026

Kwankwasiyya Reporters 📰🔥 sun samu nasarar karɓar ofishinsu 🏢 daga hannun Gida Gida Reporters 🤝
Sun yi kira ga Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf👤 da ya mallakawa Gida Gida Reporters ofishi, kamar yadda Abba mai Shano ya bayyana 🗣️
A yayin taron, shugaban Kwankwasiyya Reporters Nigeria na yanzu, Comrade Yusuf Dankanjiba, tare da Mansur Hassan 👥 sun bayyana tarihin kafuwar kungiyar 📖 da kuma yadda s**a samu ofishin nasu ta sanadiyyar Rabiu Musa Kwankwaso 🙌
Na samu halartar wannan taro 🎤, kuma ina yi musu fatan alkhairi da nasara a gaba 🌟
Muna kuma sake jaddada cewa, *falle ɗaya ce a Kano* 🤝🏽💪

😳 Ko kasan da wayar dake hannunka zaka iya samun 50K – 300K+ duk wata? 💻💰Gaskiya zan fada maka…Mutane da yawa suna rike ...
23/03/2026

😳 Ko kasan da wayar dake hannunka zaka iya samun 50K – 300K+ duk wata? 💻💰
Gaskiya zan fada maka…
Mutane da yawa suna rike da dama a hannunsu… amma basu sani ba.
Sai yaushe zaka koyi skills da zasu baka damar fara samun kuɗi nan take? 🚀
🔥 Ga dama ta musamman ga mutum 100 kacal!
Zan koya musu:
👉 Yadda ake Affiliate Marketing daga tushe
👉 Yadda zaka fara samun kuɗi online step-by-step
👉 Yadda zaka iya kaiwa 50K – 150K weekly idan ka maida hankali
💡 Wannan ba theory bane…
👉 Practical + proven strategies ne da ke aiki a zahiri
Sannan zaka kuma koya:
🎨 Graphic, AI Design & Video Editing
👉 daga tushe har zuwa yadda zaka fara samun kuɗi ta silarsu.
🤯 Ka yi tunani na dan lokaci…
Kana da skill da:
✔ Kowane business owner yake nema
✔ Zaka iya saida shi ka samu kuɗi
✔ Ko ka tallata products ka samu riba
👉 Wannan shine hanyar da mutane ke amfani da ita suna samun kuɗi online yau. ilimin AI kawai a wannan zamanin abune da zai dinga kawo maka kudi. A wannan training zan koya maka amfani da AI kyauta. da wasu abubuwan da ban.
⚠️ Gaskiya daya:
Irin wannan dama ba ta zuwa kullum ba.
Wadanda s**a dauka:
👉 suna fara ganin sakamako
👉 suna shiga wata sabuwar rayuwa
❗️Tambayar yanzu ita ce:
Shin zaka dauki mataki… ko zaka cigaba da kallon sauyin rayuwar wadanda s**a dauki mataki?
Idan kana son zama cikin wadannan mutum 100, danna link din nan 👇
https://wa.link/xeggoe
https://wa.link/xeggoe
https://wa.link/xeggoe
https://wa.link/xeggoe

21/03/2026

Kar ka Kuskura ka wuce sai ka kalli wannan Videon, Wannan wani kayattaccen training ne na kwana uku da aka tsara domin ya bude maka ido kan yadda ake samun kuɗi a online business.

A cikin wannan training ɗin zan nuna maka hanyoyi da dabarun da zaka iya amfani da su domin fara samun kuɗi ta amfani da wayarka kawai.

Idan kana son fahimtar yadda wannan kasuwanci yake aiki, kalli wannan videon sannan ka danna wannan link ɗin domin shiga ajin.

https://wa.link/xeggoe
https://wa.link/xeggoe
https://wa.link/xeggoe
https://wa.link/xeggoe

28/11/2025

Sponsored.

📢 FREE Training na kwana 7 da zai koya maka yadda ake yin business promo videos, product ads videos, yadda zaka ƙirƙirar logo da AI, yadda zaka yi cartoon videos har ma da yadda zaka juya su zuwa kuɗi 💰. 🚀

Kyauta ne 💯 cikin Hausa! 👉 idan kana da sha'awar shiga danna link din da ke comment section.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muyi jam'iyyar kayan dadi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share