Abdullahi bn Abbas Dawakiji

Abdullahi bn Abbas Dawakiji Wannan shafi ne na majalisin abdullahi bn abbas, dawakiji, kano Nigeria, domin yada addini bisa koya +2347031648258, +2347063856163

20/04/2026
08/05/2025

Assalamualaikum wannan majalisi mai albarka na farin cikin sanar da daukacin daliban sa cewa zata dawo karatu sai dai an Sami chanji saboda karatun zai koma duk Asabar ana gama sallah La'asar sannan zata Fara daga wannan Asabar mai zuwa

22/04/2025

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Shaikh Bello Yabo Ya Bayyana Cewa Mutuncin Manzon Allah (S) Jan Layi Ne, Kana Tsallakawa Sunanka Sorry.

Jaridar HAN Hausa Cewa Shehin Malamin Addinin Ya Kara Jaddada Cewa: Mutunci Manzon Allah Jan Layi Wanda Duk Ya Tsallakashi Ba Zai Dawo Da Baya Za Su Aika Shi Lahira Ne.

Malami Ya Bayyana Hakane A Cikin Wani Martani Ga Kungiyar ECOWAS Kan Bukatar Soke Dokar Hana Hukunci Ga Masu Ɓatanci Ga Manzon Allah (S).

Shigo Jaridar 👉HAN Hausa👈 Kana Taɓa Wannan Koren Rubutu Zai Kai Shafin Jaridar Kai Tsaye Ka Taɓa Alamar Like👍 Ko Follow, Nan Take Zaka Ringa Samun Labarai Da Muhimman Abubuwa Kai Tsaye.

22/04/2025

Babban Malamin Addinin Musulunci A Najeriya Marigayi Shaikh Ja'afar Ya Bayyana Cewa Zagin Manzon Allah (S) Ne Ƙarshen Ta'addanci

A Cewarsa Koda Mutum Ya Ce YaTuba Alƙali Ba Zai Ce An Yafe Kisan Ba, Sai Ace Wannan Tubar Ta Maka Amfani A Lahira Wata-ƙila, Amma Dai A Nan Sai Mun Kashe Ka Dan Kar Wani Ya Ƙara Zagin Manzon Allah (S) - Inji Shi.

Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉HAN Hausa👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku....

Wannan tabbas haka yake
02/02/2025

Wannan tabbas haka yake

Address

Maiduguri Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi bn Abbas Dawakiji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Abdullahi bn Abbas Dawakiji:

Share

Category