31/08/2026
Zuwan Gwamnan gobe insha Allahu gurin mauludin mu na Jamblo wanda aka fara gunarwa ranar Talata
30/08/2026 zamui gobe da jibi insha Allahu
Munai masa bangajiya da ftn Allah ya maidashi gida lfy
Kuma insha Allahu shekara me zuwa zaizo amatsayin gwamna insha Allahu #