19/08/2026
Tafiyar Da Allah Yakafa Karyar Wani Da Yarusata ✊💪👌
" Mun jima da gane Babban hadafin cigaba
da riƙe Sheikh Abduljabbar shine
dakushe tafiyarsa, Sai dai muna musu Albishirin, tafiyar da Allah ya kafa Ƙaryar wani ɗa ya rushe ta"
Inji Imam Gano