Kwankwasiyya Grassroot Support Of Nigeria

Kwankwasiyya Grassroot Support Of Nigeria KGSN 36 State Forum. Motto: Hard Work And Dedication
Founder Amb Dr Sidi Bashir Sani Phd

Innalillahi Wa inna ilahirrajiun. Amadadin Shugaban Kungiyar Kwankwasiyya Grassroot Support Of Nigeria Hon Sidi Bashir S...
29/05/2026

Innalillahi Wa inna ilahirrajiun.
Amadadin Shugaban Kungiyar Kwankwasiyya Grassroot Support Of Nigeria Hon Sidi Bashir Sani Da Kafatanin Magoya Bayansa. Muna Amfani Da Wanannn Dama Muta Taya Guda Daga Cikin Jigajigan Wanannn Tafiya Hon Ibrahim Hassan Minister Gaisuwa Da Ta'aziyya Narashin Mahaifinsa. Muna Adduar Allah Yajikansa Da Rahama Allah Yahaskaka Makwanci Allah Yabada Hakurin Rashi Na Yan uwa Bakidaya. Allah Yayimasa Sakamako Da Aljannatul Firdausi Albarkacin Annabi SAW.

Via journalistmusa300
National Secretary.

To General Public
05/05/2026

To General Public

Sako Na Musamman Daga Jagoran KGSN Dr Sidi Basheer Sanijoin NDC .ndcnigeria.com
05/05/2026

Sako Na Musamman Daga Jagoran KGSN Dr Sidi Basheer Sani

join NDC .ndcnigeria.com

05/05/2026
Shugaban Kungiyar Kwankwasiyya Grassroot support of Nigeria . Kuma Dan Takarar Majalisar Jiha Na Karamar Hukumar Dala. A...
05/05/2026

Shugaban Kungiyar Kwankwasiyya Grassroot support of Nigeria . Kuma Dan Takarar Majalisar Jiha Na Karamar Hukumar Dala. Ambr Dr Sidi Bashir Sani. Ya bayyana Ficewarsa Daga Jamiyyar ADC Zuwa NDC. Atabakin Media Aide Comr Musa Ibraheem Galadima Yasanar Kamar Haka.

Hon. Dr. Sidi Bashir Sani Mahmoud

Da sunan Allah muke sanar da Al'umma cewa da ma tsarinmu a siyayasance shine alqiblar Kwankwasiyya bisa jagaorancin Sen. Rabiu Musa Kwankwaso duk inda ya shiga nan ne gidanmu, dan haka muke sanar da ficewarmu daga ADC zuwa NDC inda jagoranmu zai koma in sha Allah.

Muna yi kowa fatan alheri da fatan samun nasara a al'amuran rayuwa baki daya.

Hon. Dr. Sidi Bashir Sani
National Leader Kwankwasiyya Grassroot Support.
05/05/2026.

Awajen Allah Muke Nema.
05/04/2026

Awajen Allah Muke Nema.

Official Sanarwa Daga Jagora Shugaban Kungiyar Kwankwasiyya Grassroot support of Nigeria.
05/04/2026

Official Sanarwa Daga Jagora Shugaban Kungiyar Kwankwasiyya Grassroot support of Nigeria.

Dasunan Allah Mai Rahama. Muke Farawa. Da Ariziki, Karatu,Mulki. Allah Ne Kabawa Wanda Yaso A lokacin Da Yaso. Allah Kay...
05/04/2026

Dasunan Allah Mai Rahama. Muke Farawa. Da Ariziki, Karatu,Mulki. Allah Ne Kabawa Wanda Yaso A lokacin Da Yaso. Allah Kayimin Dan Isarka.

Majalisar jiha A Karamar Hukumar Dala Tana Cikin Wani Hali. Cetota Kuwa Sai Wanda Yasan Makamar Aiki.










.

Jagora Amb Sidi Basheer Sani Shugaban Kungiyar Kwankwasiyya Grassroot support of Nigeria. Awajen Allah Muke Nema.

Allah Yabamu Nasara 2027.

Kai Tsaye Daga Miller Road. Inda Wakilan Jagora Sidi Basheer Sani Dala. S**a Halarci Miller Road Waien Taron Jamiyya ADC
30/03/2026

Kai Tsaye Daga Miller Road. Inda Wakilan Jagora Sidi Basheer Sani Dala. S**a Halarci Miller Road Waien Taron Jamiyya ADC

Address

Rijiyar Lemu. Dala Local Govt
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Grassroot Support Of Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kwankwasiyya Grassroot Support Of Nigeria:

Share