Aky Go Again Movement Minjibir

Aky Go Again Movement Minjibir AKY GO AGAIN MOVEMENT
A Youth-Led Movement for Good Governance and Sustainable Development.

Mobilizing the energy, ideas and commitment of young people to support good governance, promote development, and contribute to a better future for all.

Vote For AKY 2027.And Others APC Candidate,However, the APC is the most suitable political party to govern this country.
28/10/2026

Vote For AKY 2027.
And Others APC Candidate,However, the APC is the most suitable political party to govern this country.

Meeting with support groups.AKY Go Again Movement ✊
27/10/2026

Meeting with support groups.
AKY Go Again Movement ✊

Alhamdulillah! Jiya ne ƙungiyar AKY GO AGAIN MOVEMENT, reshen Mazabar Gandirwawa, ta gudanar da wani zama na musamman ta...
27/10/2026

Alhamdulillah! Jiya ne ƙungiyar AKY GO AGAIN MOVEMENT, reshen Mazabar Gandirwawa, ta gudanar da wani zama na musamman tare da mambobinta.

A yayin wannan zama, an tattauna muhimman batutuwa da dabarun da za su taimaka wajen haɓaka ƙungiyar, ƙarfafa haɗin kai tsakanin mambobi, da kuma samar da kyakkyawar hanyar cimma manufofin wannan ƙungiya mai albarka.

Muna amfani da wannan dama wajen yabawa tare da jinjina wa Shugaban ƙungiyar na Jiha bisa jajircewarsa, ƙoƙarinsa da kuma yadda yake jagorantar wannan tafiya ta siyasa cikin himma da azama.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ƙara mana haɗin kai, Ya ba mu nasara a wannan tafiya, kuma Ya tabbatar da burinmu na sake zaɓen Mai Girma Gwamna domin ci gaba da ayyukan alheri da bunƙasa jihar Kano.

AKY GO AGAIN Movement !
Gaba ɗaya, haɗin kai da nasara!

Signed
Bello Lawan Sabo Tafeeda
Deputy Social Media Darector
Aky Go Again Movement Minjibir

26/10/2026

Congratulations Sarkin tuta

Thank You H.E Abba Kabir Yusuf.

AKY GO AGAIN MOVEMENT Tayi Zaman Meeting Da Support Group Mon 26/10/2026
26/10/2026

AKY GO AGAIN MOVEMENT Tayi Zaman Meeting Da Support Group

Mon 26/10/2026

AKY GO AGAIN MOVEMENT MINJIBIR CHAPTER SARBI WARD.Alhamdulilahi a yau Juma'a da wanna lokaci Mai albarka a cikin iKon Àl...
26/10/2026

AKY GO AGAIN MOVEMENT MINJIBIR CHAPTER SARBI WARD.

Alhamdulilahi a yau Juma'a da wanna lokaci Mai albarka a cikin iKon Àllah kungiyar AKY GO AGAIN MOVEMENT reshan mazabar Sarbi a karamar hukumar minjibir ta gudanar da Taron EXCO da wasu daga cikin members dinta an tattauna mashin man batutuwa akan kungiyar AKY GO AGAIN MOVEMENT Àllah ya bamu sa'a amen.

Bahari Sarbi
Co-ordinator AKY GO AGAIN MOVEMENT MINJIBIR CHAPTER SARBI WARD

AKY GO AGAIN MOVEMENT MINJIBIR CHAPTER KUNYA WARD.Alhamdulillah,Wasu Daga cikin wakilcin Mambobin Kungiyar (AKY GO AGAIN...
26/10/2026

AKY GO AGAIN MOVEMENT MINJIBIR CHAPTER KUNYA WARD.

Alhamdulillah,Wasu Daga cikin wakilcin Mambobin Kungiyar (AKY GO AGAIN MOVEMENT MINJIBIR CHAPTER na Mazabar Kunya ta tattauna Muhimman Batutuwa Wanda zasu ciyar da Wannan tafiya Gaba da Nasarorin Jam ’iyyar APC Baki daya ,

Muna Adu,ar Ubangiji Yabamu Nasara.

Abba D Kunya
Co-ordinator AKY GO AGAIN MOVEMENT MINJIBIR CHAPTER KUNYA WARD.

AKY GO AGAIN MOVEMENT MINJIBIR LOCAL GOVERNMENT CHAPTER.A madadina Abubakar Saddeeq Minjibir  CO-ORDINATOR Na Aky Go Aga...
25/10/2026

AKY GO AGAIN MOVEMENT MINJIBIR LOCAL GOVERNMENT CHAPTER.

A madadina Abubakar Saddeeq Minjibir CO-ORDINATOR Na Aky Go Again Movement Minjibir LGA Chapter Da Duka Sauran EXCO Na Local Government Dina Da Sauran Co-ordinators Na Mazabu 11, muna miƙa saƙon godiya ta musamman Ga dukkan waɗanda s**a halarci Gangamin Rantsar Da Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa, H.E. Alh. Asiwaju Bola Ahmed Tinubu , a Jihar Kaduna Da Fatan Alkhairi Dakuma Fatan Allah Yabamu Nasara Amin.

Sannan Muna Mika Godiya Ta Musamman Ga DG Na AKY Go Again Movement Kano State, Hon. Abubakar Muhammad Inuwa , Da Dukkan State EXCO Bisa Nuna Kokari Da Jajircewa Wajan Komai Yatafi Daidai Kamar Yadda Akeso,Hakika Suntsaya Kaida Fata Don Ganin Ba asamu Wata Fitina Ko Hayaniya Ba Kwarai Muna Yaba Musu Sosai Bisa Wannan Namijin Kokarin Allah Ubangiji yasaka Musu Da Alkhairi Gabadaya Amin.

Haka kuma, Muna Sake Jaddada Cikakken Goyon Bayanmu Ga Jagorancin Megirma Gwamnan Jihar Kano, H.E. Alh. Abba Kabir Yusuf , Bisa kyakkyawan ShugabancinShi Da ƙoƙarinsa Wajen Cigaban Kano, Tare Da Tabbatar Da Goyon Bayanmu Dari Bisa Dari A Dukkan tsarinsa, Sannan Muna Kara Tabbatar Wa Da Gwamna Cewa Muna Kara Basa Cikakken Goyon Bayanmu Ga Dukkan Yan Takarar APC A Karamar Hukumar Minjibir,Tundaga Sama Harkasa Kasa Daga Kasa Har Sama Allah Yabamu Nasara Amin.

Abubakar Saddeeq Minjibir
Co-ordinator AKY GO AGAIN MOVEMENT MINJIBIR CHAPTER.

25/10/2026

Yesterday In Kaduna For National presidential Champaign At Kaduna Stadium

Aky Go Again Movement Minjibir

Address

Minjibir Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aky Go Again Movement Minjibir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share