Hon. Yahaya A. Garin Ali Support Group

Hon. Yahaya A. Garin Ali Support Group To publicize the political activities of Hon. Director General Rural Access and Agricultural Mobility Project "RAAMP" Kano State.

Yahaya Adamu Garin Ali and to seek for public support, prayers and cooperation toward achieving the set goals for progress and development of the society.

A yanzu nake samun rahoton yadda dandazon Al,ummar yankunan kananan hukumomin Garko da Wudil s**a gudanar da gangamin nu...
15/11/2025

A yanzu nake samun rahoton yadda dandazon Al,ummar yankunan kananan hukumomin Garko da Wudil s**a gudanar da gangamin nuna goyon baya akan tsarin mu tare da tabbatar da matsayar su kan mu amsa kiran su na tsayawa takarar wannan yankuna a majalisar tarayya 2027 wanda matashi Comr. Jamilu Chaka ya jagoranta.

Ina mutukar godiya bisa irin wannan kauna da kuma tabbaci akan tsarin mu na samar da gobe mai kyau ga al,ummar mu a dukkan damar da muka samu.

Nagode ! Nagode !! Nagode !!!

Alhamdullah, Kano South kan hanyar Nasara.
15/11/2025

Alhamdullah, Kano South kan hanyar Nasara.

Agurin Allah muke nema Kuma Muna da kyayyawan zato Allah zaimana.
20/10/2025

Agurin Allah muke nema Kuma Muna da kyayyawan zato Allah zaimana.

La'haula walakuwwata illah billah.  Allah ka iyama. 2027 .
30/09/2025

La'haula walakuwwata illah billah. Allah ka iyama. 2027 .

Zamuyi Nasara da karfin Ikon ALLAH ✌️✌️✌️🙏🙏🙏
27/09/2025

Zamuyi Nasara da karfin Ikon ALLAH ✌️✌️✌️🙏🙏🙏

HE Dr. Abdullahi Umar Ganduje yakaiwa Engr. Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo ziyara gidanshi dake birnin tarayya Abuja.
25/09/2025

HE Dr. Abdullahi Umar Ganduje yakaiwa Engr. Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo ziyara gidanshi dake birnin tarayya Abuja.

On your mandate we shall stand. 🇳🇬✌️Hon GARIN ALI for reps 2027.
23/09/2025

On your mandate we shall stand. 🇳🇬✌️

Hon GARIN ALI for reps 2027.

Daga unguwar Galadanci Yayi Kai ta aziyya ga  DAN BELLO, bisa rasuwar mahaifinsa. Muna addu'ar  Allah ya Kai haske kabar...
09/08/2025

Daga unguwar Galadanci Yayi Kai ta aziyya ga DAN BELLO, bisa rasuwar mahaifinsa. Muna addu'ar Allah ya Kai haske kabarinsa

Kai tsaye daga gurin daurin auren yayan sule yahaya hamma Garko, Allah ya Bada zaman lafiya.
09/08/2025

Kai tsaye daga gurin daurin auren yayan sule yahaya hamma Garko, Allah ya Bada zaman lafiya.

Cikin girmamawa a daren nan, na karbi ziyarar bazata domin girmamawa har gida daga shahararren matashi mai barkwanci tar...
29/07/2025

Cikin girmamawa a daren nan, na karbi ziyarar bazata domin girmamawa har gida daga shahararren matashi mai barkwanci tare da wayar da kan al,umma wato Dan Bello.

Ina mutukar godiya da wannan girmamawa, Allah ya bar zuminci Ameeeen.

Barka da zuwa APC the largest political party in Africa.
23/07/2025

Barka da zuwa APC the largest political party in Africa.

19/06/2025

Alhamdullah

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Yahaya A. Garin Ali Support Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hon. Yahaya A. Garin Ali Support Group:

Share