Gawuna Media Strategist

Gawuna Media Strategist Political Organization

Mai girma dan Takarar Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin Tutar jamiyar NDC H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, ya halarci Sall...
04/09/2026

Mai girma dan Takarar Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin Tutar jamiyar NDC H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, ya halarci Sallar Juma'a a Masallacin Juma'a na NTA Kano dake Unguwar Bompai dake yenkin karamar Hukumar Nasarawa.

Nura Sunusi maliya
Media Aide to H.E Dr Nasiru Yusuf Gawuna, Juma'a 4/9/2026

Mai Girma Ɗan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya na jam'iyyar NDC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, acikin wannan dare na Alhamis, y...
04/09/2026

Mai Girma Ɗan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya na jam'iyyar NDC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, acikin wannan dare na Alhamis, ya karɓi ziyarar ƙungiyar Kwankwasiyya Red-Line ƙarƙashin jagorancin Hon. Sadik Nahaja waɗanda s**a zo har gida domin jaddada ƙarfafa zumunci da tattauna muhimman batutuwan da s**a shafi siyasa da ci gaban al’umma.

Abubakar Musa DK
Media Aide to H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.
4/Satumba/2026.

Dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin tutar jam'iyyar NDC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, ya karbi ziyarar Jaddada Go...
04/09/2026

Dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin tutar jam'iyyar NDC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, ya karbi ziyarar Jaddada Goyan baya da fatan Al'khairi daga Kungiyar Think Tank Kwankwasiyya Forum ta Jihar kano, a karkashin jagorancin DG. Barr Hafizu Ahmed Bichi, a gidan sa dake Miller road Kano

Nura Sunusi maliya Media Aide to H.E Dr Nasiru Yusuf Gawuna Alhamis 3/Satumber/2026

A Cikin daran nan mai Girma Dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin tutar jam'iyyar NDC H.E Dr. Nasiru Yusuf Gaw...
02/09/2026

A Cikin daran nan mai Girma Dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin tutar jam'iyyar NDC H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, ya karbi ziyara daga Kungiyar SINGER MARKET DEVELOPMENT COMMITTEE a karkashin jagorancin Shugaban kungiyar Hon.Abdullahi Shafi'u a gidansa dake Miller road Kano.

Nura Sunusi maliya Media Aide to H.E Dr Nasiru Yusuf Gawuna Lahadi 2/Satumber/2026

Ba shi da kyashi.Ba shi da bakin ciki.Ba shi da mugunta.Ba dan jari hujja bane.Ba dan a mutu ko ai rai bane.HE Dr. Nasir...
02/09/2026

Ba shi da kyashi.
Ba shi da bakin ciki.
Ba shi da mugunta.

Ba dan jari hujja bane.
Ba dan a mutu ko ai rai bane.

HE Dr. Nasiru Yusuf Gawuna

*OFFICIAL PRESS RELEASE*​RE: DEFECTING GROUP IS NOT OUR LOSS — CLARIFYING MISCONCEPTIONS REGARDING THE SO-CALLED "GAWUNA...
02/09/2026

*OFFICIAL PRESS RELEASE*

RE: DEFECTING GROUP IS NOT OUR LOSS — CLARIFYING MISCONCEPTIONS REGARDING THE SO-CALLED "GAWUNA TEAM" AND REAFFIRMING NDC’S UNFORGETTABLE PREPARATIONS FOR 2027

​The attention of the Gawuna Campaign Coordinating Team has been drawn to misleading reports and statements circulating across various media platforms alleging that "Gawuna’s bigwigs" have dumped the Nigeria Democratic Congress (NDC) and are set to rejoin the All Progressives Congress (APC) following a recent solidarity visit to Governor Abba Kabir Yusuf.
​To set the record straight and protect the general public from political deceit, we categorically state that the so-called "Gawuna’s Team" making headlines had long severed ties with the official political structure of His Excellency, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna. Their departure occurred as far back as June, when their self-serving and completely unjustified personal demands were firmly turned down by H.E. Dr. Gawuna, a leader renowned for his unwavering integrity and principled politics.
​The primary cause of the strain in H.E. Gawuna's relationship with these individuals arose when they unilaterally initiated covert contacts with the African Democratic Congress (ADC). Acting entirely on their own volition and without the prior knowledge, consent, or authorization of Dr. Gawuna, this group attempted to entice him into accepting the ADC governorship ticket. They pledged that the ADC would fully finance his gubernatorial campaign, reserve legislative contestable slots for their personal political ambitions, and offer various other inducements.
​When those initial unauthorized maneuvers collapsed, the group shifted their focus toward brokering a return to the APC. While three members of their circle chose to remain within the NDC structure, the rest continued their political shopping spree, desperate to find an alternative platform that would cater to their personal desires. Their actions have been guided by personal interest rather than any collective ideology or genuine loyalty to Dr. Gawuna.
​As we earnestly build momentum and prepare for the 2027 general elections, we reassure all party members, grassroots stakeholders, and dedicated supporters that our operational strategies, campaign structures, and internal systems were fully established independent of these defecting individuals. Consequently, we harbour absolutely no fear of sensitive political information leaking or being weaponized to undermine our electoral readiness.
​Furthermore, our movement continues to expand at an unprecedented rate. Day after day, the Gawuna political family welcomes high-profile political heavyweights, community leaders, and formidable grassroots mobilizers across all 44 Local Government Areas of Kano State. These continuous, high-value additions have more than effectively addressed any perceived vacuum left by the exiting group, further cementing our undisputed path to victory in 2027.
​We urge the good people of Kano, political observers, and the media to disregard any claims associating this group with H.E. Dr. Nasiru Yusuf Gawuna or the official NDC machinery. Our focus remains resolutely fixed on delivering purposeful leadership and driving true progress for Kano State.

​Signed:
​Dist. Sen. Saleh Adamu Kwaru
DG/Chairman, Gawuna Campaign Coordinating Team

Mai Girma Ɗan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya na jam'iyyar NDC, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya karbi ziyara ta musamman daga...
02/09/2026

Mai Girma Ɗan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya na jam'iyyar NDC, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya karbi ziyara ta musamman daga Ɗan Takarar Majalisar Dokokin jihar Kano Mai Wakiltar Ƙananan Hukumomin Kura da Garun-Malam Hon. Hon Rabiu Juda, tare da wasu cikin tawagar gidan sa, adaren jiya Talata.

Abubakar Musa DK
Media Aide to H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.
2/Satumba/2026.

Idan nasara tazo kusaSai kayi ta haduwa da Kalubale Iri-Iri. Idan kai hakuri sai ta zama gagarumar nasara. ALLAH zaiji d...
02/09/2026

Idan nasara tazo kusa

Sai kayi ta haduwa da Kalubale Iri-Iri.

Idan kai hakuri sai ta zama gagarumar nasara.

ALLAH zaiji da komai Nasiru Yusuf Gawuna

Yadda Duban masoya s**ayi cikar kwari a gidan HE Dr. Nasiru Yusuf Gawuna dan nuna goyan bayansu a gareshi a matsayin SAN...
31/08/2026

Yadda Duban masoya s**ayi cikar kwari a gidan HE Dr. Nasiru Yusuf Gawuna dan nuna goyan bayansu a gareshi a matsayin SANATA Mai wakiltar Kano ta tsakiya a zabe mai zuwa 2027.

✍️ Gawuna Media Strategist

31/08/2026

Jawabin mai Girma Dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin tutar jam'iyyar NDC H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, yayin da ya karbi Ziyarar Jaddada Goyan baya da fatan Al'khairi daga Kungiyoyin jam'iyyar NDC dake kano ta tsakiya

Taron ya Gudana a Babban Ofishin yakin Neman zaben dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya dake kan titin Sani Marshal dake Karamar Hukumar Nassarawa kano.

Nura Sunusi maliya Media Aide to H.E Dr Nasiru Yusuf Gawuna Lahadi 30/8/2026 Jawabin mai Girma Dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin tutar jam'iyyar NDC H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, yayin da ya karbi Ziyarar Jaddada Goyan baya da fatan Al'khairi daga Kungiyoyin jam'iyyar NDC dake kano ta tsakiya

Taron ya Gudana a Babban Ofishin yakin Neman zaben dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya dake kan titin Sani Marshal dake Karamar Hukumar Nassarawa kano.

Nura Sunusi maliya Media Aide to H.E Dr Nasiru Yusuf Gawuna Lahadi 30/8/2026

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gawuna Media Strategist posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Gawuna Media Strategist:

Shortcuts

Share