12/07/2025
Kaitsaye daga jihar Kaduna Yayinda Mai-Girma Jagoran Yan-majassun Arewacin kasar Nan Wato Rt.Hon.Alhassan , (Sardaunan kasar Hausa) ya jagoranchi tawagar `Yan majalisun North-West a wani taron sake nazarin kundin Tsarin mulkin Nigeria Yau Asabar 13/7/2025.
~Super Coach Doguwa.