Sheikh Abul-Amana Kabara

Directions

Sheikh Abul-Amana Kabara اللهم صل على المبعوث بالنور والهدى وبالمدد الفياض منه أمدنا يا الله member sidi musalqasiyuni page

05/10/2026

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Allah yayiwa iyalin daya daga cikin yayyenmu malam Hamdani magashi rasuwa , za’ayi jana’izar ta a kofar gidan kabara da karfe 2 na rana .
Allah ya jikan ta ya gafarta mata

04/10/2026

Azo ayi liki

.                            With my father ❤️
04/10/2026

. With my father ❤️

04/10/2026

Shekara 30 kenan bisa lissafin bature da wafatin jagoran muhammadawa maulana kwana sallah mai kabara , Allah ka kara mana albarka tasa 😭🙏🏻

03/10/2026

Wato muhammadawa mu cigaba da Addu’a sarki yana daf da bayyana inshaallahu

Wato ranar akwai kallo fa🥰

Ina taya mahaifina murnar maulidin shehu Abdulkadir R.A
03/10/2026

Ina taya mahaifina murnar maulidin shehu Abdulkadir R.A

02/10/2026

Maulidin shugaba s.a.w
Daga garin Bajoga - gombe state .

Jikokin shehu , shehunnan mu masu Albarka , Allah ya karawa sidi karamar lahira 🙏🏻🥰
02/10/2026

Jikokin shehu , shehunnan mu masu Albarka , Allah ya karawa sidi karamar lahira 🙏🏻🥰

Magadaza kenan gidan maulana shehu Bahajatuddini Al’alusy mahaifin maulana sheikh Abdulkadir Al-alusy R.AYau dai ga hota...
02/10/2026

Magadaza kenan gidan maulana shehu Bahajatuddini Al’alusy mahaifin maulana sheikh Abdulkadir Al-alusy R.A

Yau dai ga hotan original 🤣😂

Futa sallar juma’a Bajoga funakaye Gombe state
02/10/2026

Futa sallar juma’a
Bajoga funakaye
Gombe state

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Abul-Amana Kabara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share