Dankurna New Media Team

Dankurna New Media Team Mun Bude Wannan Shafinne Domin Yada Manu Fofin Jagaranmu Hon Kabir Abdulkadir Jibril (Dankurna) �?

Idan Kana Da Layin Airtel Garabasa Ce Mukeyiwa Mutane Akan Nera 500 Za'a Baka Kati Na Kira 3000 Sannan Za'a Baka Data 2G...
08/08/2023

Idan Kana Da Layin Airtel Garabasa Ce Mukeyiwa Mutane Akan Nera 500 Za'a Baka Kati Na Kira 3000 Sannan Za'a Baka Data 2GB Domin Karin Bayani 08061791707

AlhamdulillahMashaallah
28/07/2023

Alhamdulillah
Mashaallah

Allah Mun Gode Maka Da Ni'imominka Garemu Alhamdulillah Wal'abdulillah
16/02/2023

Allah Mun Gode Maka Da Ni'imominka Garemu Alhamdulillah Wal'abdulillah

Jagoran Jam'iyyar PDP Na Karamar Hukumar Dala Hon Kabir A jibrin Dankura Yana Godiya Da Kulawarku Al'ummar Dala
13/02/2023

Jagoran Jam'iyyar PDP Na Karamar Hukumar Dala Hon Kabir A jibrin Dankura Yana Godiya Da Kulawarku Al'ummar Dala

Ja Muje Jagora Muna Tare Dakai 100%
22/07/2022

Ja Muje Jagora Muna Tare Dakai 100%

Anzo Aci Banza, Banza Bata Samu Ba, Sai Atashi Aje Gida😛😝😜😄😃😀
17/07/2022

Anzo Aci Banza, Banza Bata Samu Ba, Sai Atashi Aje Gida😛😝😜😄😃😀

Kai Tsaye Daga Gidan Jagoran Jam'iyar PDP Na Jahar Kano Ambassador Aminu Bashir Wali Yayin Da Jagoran Jam'iyar PDP Na Ka...
12/07/2022

Kai Tsaye Daga Gidan Jagoran Jam'iyar PDP Na Jahar Kano Ambassador Aminu Bashir Wali Yayin Da Jagoran Jam'iyar PDP Na Karamar Hukumar Dala Hon Kabir A Jibril (Dankurna) Ya kai Masa Ziyarar Barka Da Sallah, Ya Samu Rakiyar Gomman Mutane Daga Fadin Karamar Hukumar Dala, Dama Jahar Kano, Cikinsu Harda Human Leader A Tafiyar Alhaji Atiku Abubakar

Sign By Comrd Abdurra'uf Sulaiman Dala Sarkin Yakin Dan Kurnia
12/07/2022

RAGO CUPSakon Bangajiya Hada Da Godiya Ga Dukkan Wadanda S**a Samu Damar Zuwa Wajen Finally Na RAGO CUP Wanda Akayi Rana...
12/07/2022

RAGO CUP

Sakon Bangajiya Hada Da Godiya Ga Dukkan Wadanda S**a Samu Damar Zuwa Wajen Finally Na RAGO CUP Wanda Akayi Ranar Babban Sallah A Filin Shinge Dake Kurna Babban Layi, Godiya Ta Musamman Ga Daukacin Al'ummar Karamar Hukumar Dala Dama Jahar Kano Baki Daya, Godiya Ta Musamman Ga Manyan Baki Musamman Jagorori A Tafiyar Alhaji Atiku Abubakar Musamman Babban DG Campaign Hon Yahaya Omar Bagobiri, Godiya Ga Hon Aminu Alasan Tama, Dadai Sauransu, Muna Addu'ar Allah Ya Bawa Alhaji Atiku Abubakar Shugaban Kasa A 2023

Sign By Comrd Abdurra'uf Sulaiman Dala Sarkin Yakin Dan Kurnia
12/07/2022

Hon Kabir A Jibril (Dankurna) Jagoran Jam'iyar PDP Na Karamar Hukumar Dala Kuma DG Support Atiku Campaign 2023 Muna Addu...
27/06/2022

Hon Kabir A Jibril (Dankurna) Jagoran Jam'iyar PDP Na Karamar Hukumar Dala Kuma DG Support Atiku Campaign 2023 Muna Addu'ar Allah Ya Kai Matsayi Gaba

Address

Gwammaja
Kano

Telephone

+2348061791707

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dankurna New Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share