Office Of SSA Trade To Engr Abba Bichi.

Office Of SSA Trade To Engr Abba Bichi. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Office Of SSA Trade To Engr Abba Bichi., Government Organization, Kano.

22/02/2024

Cmrd Nura Ahmad Muhammad (Mai Yadi), the national president of Nigerian Youth Traders Union Congress (NYTUC) also SSA trade to Engr Abba Bichi Member Reps Bichi Federal Constituency, Chairman House Committee on Appropriation. paid a solidarity visit to Joe Ajaero, the national president of Nigerian Labour Congress (NLC) in his office yesterday 21st February, 2024.

The solidarity visit was to felicitate with Ajaero for his birthday.

Discussions went further especially on business development, inflation among others

A GIDAN GWAMNATIN KANO Abban Bichi (APC) da Abba Gida Gida (NNPP) Ranar Litinin a Government House Kano.Manyan yan Siyas...
15/02/2024

A GIDAN GWAMNATIN KANO

Abban Bichi (APC) da Abba Gida Gida (NNPP) Ranar Litinin a Government House Kano.

Manyan yan Siyasar Kano sunki hada kansu saboda son zuciya. In Sha Allahu nan gaba kadan matasan yan siyasa irin wadannan zasu hada kan Al'ummar Kano tare da yin murya 1 akan abinda ya shafi Jihar Kano.

Malam Abdullahi Musa Bichi
Rtd Principal Computer Analyst/Secretary
Kano State Cabinet Secretariat
Government House Kano.

Takardar manema Labarai.Kabir Abubakar Bichi Modern Market.Za'a fara hada-hadar kasuwanci a sabuwar kasuwar zamani wadda...
12/02/2024

Takardar manema Labarai.

Kabir Abubakar Bichi Modern Market.

Za'a fara hada-hadar kasuwanci a sabuwar kasuwar zamani wadda ɗan majalisar wakilai ta tarayya Engr, Abubakar Kabir Abubakar ya gina

Comrade Nura Mai Yadi ya gana da Yan Jaridar ne, A ranar Asabar 10/02/2024 domin yabawa majalisar kansilolin ƙaramar hukumar Bichi saboda dokar da tayi na fara amfani da sabuwar kasuwar Bichi.

Kasuwar wadda Hon. Abba Bichi yake ginawa tana da shaguna sama da 2000 waɗanda aka gina su sashe-sashe. Sashen farko da aka kammala mai dauke da shaguna 250 zai fara aiki, bayan da kwamitin raba Shaguna a kasuwar yafara raba shagunan ga mutanan da aka rushewa rumfuna tun a kwanakin baya.

Muna sa ran a ƙalla mutane sama da dubu hamsin (50,000.) ne zasu samu aikin yi a wannan kasuwa

Muna jinjina wa shugaban ƙaramar hukumar Bichi Prof. Yusuf Sabo da majalisar kansiloli bisa kokarinsu na ganin an fara amfani da kasuwar KABIR ABUBAKAR BICHI MODERN MARKET. dan cigaban al'ummar Bichi dama jihar Kano baki ɗaya.

Sa hannu:
Comrade Nura Ahmad Muhammad (mai Yadi)
SSA TRADE
Engr Abba Bichi Dan Majalisar Taraiyya Mai wakiltar karamar Hukumar Bichi ( Shugaban Kwammitin kasafin kudi Nigeria)

05/02/2024

Ƙ𝐮𝐧𝐠𝐢𝐲𝐚𝐫 𝐓𝐬𝐚𝐫𝐚𝐤𝐚 𝐀'𝐚𝐰𝐚 𝐜𝐨𝐦𝐦𝐮𝐧𝐢𝐭𝐲 𝐜𝐨𝐮𝐧𝐜𝐢𝐥 𝐭𝐚 𝐠𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐭𝐚𝐫𝐨𝐧 𝐰𝐚𝐥𝐢𝐦𝐚 𝐝𝐚 𝐬𝐚𝐮𝐤𝐚𝐫 𝐀𝐥-𝐪𝐮𝐫'𝐚𝐧𝐢 𝐦𝐚𝐢 𝐠𝐢𝐫𝐦𝐚 𝐚 𝐫𝐚𝐧𝐚𝐫 𝐋𝐚𝐫𝐚𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐧 𝐧𝐮𝐧𝐚 𝐠𝐨𝐝𝐢𝐲𝐚𝐫 𝐬𝐮 𝐠𝐚 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐦𝐚𝐝𝐚𝐮𝐤𝐚𝐤𝐢𝐧 𝐒𝐚𝐫𝐤𝐢; 𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐠𝐨𝐝𝐞𝐰𝐚 𝐄𝐧𝐠𝐫. 𝐀𝐛𝐮𝐛𝐚𝐤𝐚𝐫 𝐊𝐚𝐛𝐢𝐫 𝐀𝐛𝐮𝐛𝐚𝐤𝐚𝐫 (𝐄𝐧𝐠𝐫. 𝐁𝐢𝐜𝐡𝐢) 𝐛𝐢𝐬𝐚 𝐦𝐮𝐤𝐚𝐦𝐢𝐧 𝐝𝐚 𝐲𝐚𝐛𝐚𝐰𝐚 ɗ𝐚𝐧 𝐬𝐮 𝐂𝐦𝐫𝐝 𝐍𝐮𝐫𝐚 𝐀𝐡𝐦𝐚𝐝 (𝐦𝐚𝐢 𝐘𝐚𝐝𝐢) 𝐧𝐚 𝐒𝐒𝐀 𝐓𝐑𝐀𝐃𝐄.

Daga cikin mahalarta taron kamar yadda ƙungiyar tayi gayya akwai shi kansa 𝐂𝐨𝐦𝐫𝐚𝐝𝐞 𝐍𝐮𝐫𝐚 (𝐦𝐚𝐢 𝐘𝐚𝐝𝐢), sai kuma 𝐇𝐨𝐧. 𝐌𝐮𝐫𝐭𝐚𝐥𝐚 𝐔𝐬𝐦𝐚𝐧 - 𝐀𝐏𝐂 Vice 𝐂𝐡𝐚𝐢𝐫𝐦𝐚𝐧, 𝐌𝐮𝐧𝐭𝐬𝐢𝐫𝐚 𝐰𝐚𝐫𝐝, da 𝐇𝐨𝐧. 𝐔𝐬𝐚𝐦𝐚𝐭𝐮 𝐀𝐛𝐮𝐛𝐚𝐤𝐚𝐫 - 𝐀𝐏𝐂 𝐲𝐨𝐮𝐭𝐡 𝐥𝐞𝐚𝐝𝐞𝐫, 𝐌𝐮𝐧𝐭𝐬𝐢𝐫𝐚 𝐰𝐚𝐫𝐝 da sauran shugabannin APC na Muntsira da caucus.

A cikin jawabinsa, Cmrd Nura (mai Yadi) ya ƙara da bayanin manufofin Engr. Abba Bichi na cigaban ƙaramar hukumar Bichi tare da bada tabbacin yin aiki tuƙuru dan tabbatuwar manufofin Engr. Abba Bichi na kawo cigaba ga kasuwanci da ƴan kasuwar Bichi.

𝐆𝐀𝐌𝐄 𝐃𝐀 𝐆𝐈𝐍𝐈𝐍 𝐒𝐀𝐁𝐔𝐖𝐀𝐑 𝐊𝐀𝐒𝐔𝐖𝐀𝐑 𝐙𝐀𝐌𝐀𝐍𝐈 𝐃𝐀 𝐄𝐍𝐆𝐑. 𝐁𝐈𝐂𝐇𝐈 𝐊𝐄 𝐘𝐈Kamar yadda muka sani wannan 𝙠𝙖𝙨𝙪𝙬𝙖 𝙘𝙚 𝙩𝙖 𝙯𝙖𝙢𝙖𝙣𝙞 𝙙𝙖 𝙀𝙣𝙜𝙧. 𝘼𝙗𝙗𝙖 ...
30/01/2024

𝐆𝐀𝐌𝐄 𝐃𝐀 𝐆𝐈𝐍𝐈𝐍 𝐒𝐀𝐁𝐔𝐖𝐀𝐑 𝐊𝐀𝐒𝐔𝐖𝐀𝐑 𝐙𝐀𝐌𝐀𝐍𝐈 𝐃𝐀 𝐄𝐍𝐆𝐑. 𝐁𝐈𝐂𝐇𝐈 𝐊𝐄 𝐘𝐈

Kamar yadda muka sani wannan 𝙠𝙖𝙨𝙪𝙬𝙖 𝙘𝙚 𝙩𝙖 𝙯𝙖𝙢𝙖𝙣𝙞 𝙙𝙖 𝙀𝙣𝙜𝙧. 𝘼𝙗𝙗𝙖 𝘽𝙞𝙘𝙝𝙞 𝙮𝙖𝙠𝙚 𝙜𝙞𝙣𝙖𝙬𝙖 𝙖 ƙ𝙖𝙧𝙖𝙢𝙖𝙧 𝙝𝙪𝙠𝙪𝙢𝙖𝙧 𝘽𝙞𝙘𝙝𝙞 domin zamanantar da kasuwanci da ciyar da ƴan kasuwar mu gaba.

𝙆𝙖𝙨𝙪𝙬𝙖 𝙘𝙚 𝙙𝙖 𝙖𝙠𝙖 𝙩𝙨𝙖𝙧𝙖 𝙩𝙖 𝙘𝙚𝙬𝙖 𝙯𝙖𝙩𝙖 ƙ𝙪𝙣𝙨𝙝𝙞 𝙨𝙝𝙖𝙜𝙪𝙣𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙖 𝙙𝙖 𝙙𝙪𝙗𝙪 𝙗𝙞𝙮𝙪. Don haka domin tabbatar da inganci da kuma 𝘸𝘰𝘳𝘭𝘥 𝘴𝘵𝘢𝘯𝘥𝘢𝘳𝘥 gini babu buƙatar sauri. Wannan yasa 𝙯𝙪𝙬𝙖 𝙮𝙖𝙣𝙯𝙪 𝙨𝙖𝙨𝙝𝙚 𝙣𝙖 𝙛𝙖𝙧𝙠𝙤 𝙖𝙠𝙖 𝙠𝙖𝙢𝙢𝙖𝙡𝙖. Sashe na biyu kuma ana kan yinsa yanzu haka.

Da zarar an kammala sashe na biyu 𝙯𝙖'𝙖 𝙛𝙖𝙧𝙖 𝙜𝙞𝙣𝙖 𝙨𝙖𝙨𝙝𝙚 𝙣𝙖 𝙪𝙠𝙪, 𝙬𝙖𝙣𝙙𝙖 𝙯𝙖'𝙖 𝙮𝙞 𝙨𝙝𝙞 𝙣𝙚 𝙩𝙖𝙧𝙚 𝙙𝙖 𝙨𝙖𝙨𝙝𝙚𝙣 ƴ𝙖𝙣 𝙩𝙚𝙗𝙪𝙧𝙖 (ƴan tebura mall), wanda a yanzu haka an kawo kayan aiki don fara gudanar dashi.

Tsarin da za'ayi wajen raba shaguna bayan kammaluwar aikin tsari ne da zai bawa iyakar ƴan kasuwa damar mallakar shaguna tare da tabbatar da adalci garesu. Tsarin shine - 𝙖𝙙𝙖𝙙𝙞𝙣 𝙨𝙝𝙖𝙜𝙪𝙣𝙖𝙣𝙠𝙖 𝙖 𝙩𝙨𝙤𝙝𝙪𝙬𝙖𝙧 𝙠𝙖𝙨𝙪𝙬𝙖 𝙨𝙝𝙞𝙣𝙚 𝙖𝙙𝙖𝙙𝙞𝙣 𝙙𝙖 𝙯𝙖𝙠𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙪 𝙖 𝙨𝙖𝙗𝙪𝙬𝙖.

Ƴan kasuwa kuma da suke da teburi suma akwai sashen ƴan tebura da za'a mayar musu da teburinsu.

A taƙaice dai, babu wani ɗan kasuwa da zai yi asarar wurin sana'ar sa.

𝘊𝘮𝘳𝘥. 𝘕𝘶𝘳𝘢 𝘈𝘩𝘮𝘢𝘥 Mai 𝘠𝘢𝘥𝘪
𝘚𝘚𝘈 𝘵𝘰 𝘌𝘯𝘨𝘳. 𝘈𝘣𝘣𝘢 𝘉𝘪𝘤𝘩𝘪 𝘰𝘯 𝘛𝘳𝘢𝘥𝘦

26/01/2024
Allah Amin.
26/01/2024

Allah Amin.

KASUWANCI ZAI BUNKASA A BICHI DA MA KANO BAKI DAYA.Comrade Nura Muhammad Ahamad Senior Special Assistant On Trade 1 To E...
24/01/2024

KASUWANCI ZAI BUNKASA A BICHI DA MA KANO BAKI DAYA.
Comrade Nura Muhammad Ahamad Senior Special Assistant On Trade 1 To Engr, Abba Bichi.

23/01/2024

Office Of The Senior Special Adviser On Trade 1 To Hon. Engr. Abba Bichi, Member Federal House Of Representatives Bichi Constituency. Chairman House Committee on Appropriation. Comrade Nura Ahmad Muhammad Maiyadi Bichi.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Office Of SSA Trade To Engr Abba Bichi. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share