INADA HUJJA GIDA GIDA

INADA HUJJA GIDA GIDA Youths trying to modernize ways of politics
(3)

30/08/2026

Mu ba jahilai bane duk abun daya samu Su Warkal da sanin kwankwaso Yawwa 🥸🥸

30/08/2026

Kwarai kuwa ai gsky ce dan kwankwasiyya bayaso

30/08/2026

Gaskiya ba a kyautawa warkal ba

30/08/2026

Sorry Warkal Allah zaiji da komai 🥺

26/08/2026

Kwankwasiyya ko kangin bauta Allah mungode ma daka rabamu da Rabi’u 🤲🤲

26/08/2026

Karyane Wllh

24/08/2026

Gaskiya yan kwankwasiyya ku canza Hali Wllh karkubari kujewa Allah da irin Wannan bakin halin naku na ZAGI 😥

24/08/2026

Wllh dayawa daga cikinsu jahilaine 🥸🥸

23/08/2026

Akarba da hakuri yan kwankwasiyya domin yanxu ba time dinku bane lokacin ku ya wuce 🤣🤣

Address

Kwanar Custom By Tudun Yola Street
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when INADA HUJJA GIDA GIDA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share