Sdp Kano State National Updated

Sdp Kano State National Updated Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sdp Kano State National Updated, Political organisation, Kano.

A strategic network of digital influencers connects creators, media minds across 44 local government in kano state community to promote the vision,policies cand people- centered agenda of Social Democratic Party (SDP)

Ayau Alhamis 12-02-2026, Jamiyyar African Democratic Congress -ADC ta Kaddamar da Fara Register Sabon Katin Jamiyyar.Ang...
12/02/2026

Ayau Alhamis 12-02-2026, Jamiyyar African Democratic Congress -ADC ta Kaddamar da Fara Register Sabon Katin Jamiyyar.

Angudanar da Taron a Harabar BARCELONA HOTEL Dake Wuse 2 a Garin Abuja, Taron Yasamu Halartar Manyan Shugabannin da membobin Jamiyyar ADC na Sassan Nigeria.

Alokacin da Yake Jawabi Dr. Mustapha Muhammad Inuwa, Jagoran Jamiyyar ADC na Jihar Katsina, Yayi Alkawarin cewa Jamiyyar ADC Zata Samu Membobi Sama da Milyan 20, Duba da Farinjini da Jamiyyar Take dashi ga Alummar Nigeria.

Dr. Inuwa Yakara Dacewa Jamiyyar ADC ita kadaice Jamiyyar da Alummar Nigeria S**a Aminta da'ita Duba da Irin Muhimman Tsare tsaren da Take Dasu Wanda S**a shafi Cigaban Alumma da Inganta Rayuwar Matasa da Mata.

Forwarded by:
Jamilu Surajo (Met Jk-Malumfashi) Public Relations Officer P.R.O Katsina State ADC Media Crew.

Jam’iyyar SDP: Mafita Ga Matsalolin NajeriyaNajeriya na fuskantar matsaloli da dama da s**a haɗa da tabarbarewar tattali...
08/05/2025

Jam’iyyar SDP: Mafita Ga Matsalolin Najeriya

Najeriya na fuskantar matsaloli da dama da s**a haɗa da tabarbarewar tattalin arziki, rashin tsaro, rashin ayyukan yi, da durƙusar ilimi da gwanati APC TAKAWO YANXU ACEMA MUNA CIKIN EDUCATION EMERGENCY A JIHAR YOBE WALLAHI ABIN KUNYA ABIN DARI

Matasa Da Dama Sun Sauya Sheka Zuwa SDP a MadobiKai tsaye daga karamar hukumar Madobi, a mazabar Kwankwaso dake garin Da...
07/05/2025

Matasa Da Dama Sun Sauya Sheka Zuwa SDP a Madobi

Kai tsaye daga karamar hukumar Madobi, a mazabar Kwankwaso dake garin Danyanta, an samu gagarumar nasara ga jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) yayin da matasa da dama s**a sauya sheka daga jam’iyyun daban-daban, musamman daga NNPP, zuwa SDP mai alamar farin doki.

A cewar shugaban jam’iyyar SDP na karamar hukumar Madobi, Comrade Isah Saidu Kwankwaso, wannan karbar don dazon matasa ya nuna yadda jama’a ke kara fahimtar manufofin jam’iyyar SDP, wacce ke da buri da tsari na ceto al’umma da kawo ci gaba mai dorewa.

Comr. Isah ya bayyana cewa burin su shine ganin dukkanin mazabu da jam’iyyu a cikin Madobi sun hade karkashin tutar SDP kafin babban zaben 2027. Ya kuma kara da cewa: "Mun sa rai kuma muna da yakinin cewa, in sha Allahu, nan gaba kadan, duk wata jam’iyya a Madobi za ta rungumi jam’iyyar SDP.”

Sauya shekar na zuwa ne a lokacin da jam’iyyar SDP ke ci gaba da karfafa gindinta a matakin kasa, ta hanyar jan hankalin matasa da masu kishin kasa domin kafa sabuwar akida ta shugabanci nagari.

Uwar zuma ki tashi a biki SDP mun dinke jahar gombe.Capacity State chairman of our great party SDP Adamu Abubakar Midibb...
07/05/2025

Uwar zuma ki tashi a biki SDP mun dinke jahar gombe.
Capacity State chairman of our great party SDP Adamu Abubakar Midibbo & leader Nasir El-Rufai

Malam Nasir El-rufa’i YA SAUKA A JIHAR GOMBE!!!

Duk Cikin Shirin Ganin Ankawoma Talakan Nigeria Chanji Na Alkhairi Insha Allahu. Mai Girma Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai Ya Sauka a Jihar Gombe Domin Cigaba Da Aikin Jam'iyyar SDP Mai Albarka, Inda Mai Girma Gwamnan Jihar Gombe Da Sauran Manyan Jihar Gombe S**a Tarfeshi a Filin Saman Jiragen Jihar Gombe

Jagoran sabon tafiya sun riga sun zauna kujira zuwa anjima zakuji alkairi
07/05/2025

Jagoran sabon tafiya sun riga sun zauna kujira zuwa anjima zakuji alkairi

Atiku Abubakar Lokaci Yayi!Kamar yadda Nasir El-Rufai ya faɗa acikin hirarsa ta kwanaki, yace akwai wata guguwa da zata ...
06/05/2025

Atiku Abubakar Lokaci Yayi!

Kamar yadda Nasir El-Rufai ya faɗa acikin hirarsa ta kwanaki, yace akwai wata guguwa da zata taso, saita cinye duk azzaluman ƙasar nan kuma ta ƙwace mulki daga hanun jami'iyyar Apc tun daga matakin shugaban ƙasa, gwamnoni, sanatoci, ƴan majalisun tarayya dana jahohi.

Tun a lokacin na gasgata maganar da elrufai ya faɗa domin kaf Nigeria babu wani mutum masanin lissafin siyasa da hangen nesa sama dashi. Kwatsam jiya muka tsinci labarin fitar atiku da PDP bayan sunyi doguwar tattauanawa da PETER OBI da sauran jiga jigan manyan ƴan siyasar ƙasar na yankin kudu da na arewa.

Ba shakka siyasar 2027 zatazo da sabon salo. Abunda ba'ayi tsammanin faruwar sa ba, shine zaifaru. Guguwa zata taso, fiye da guguwar da ta taso a 2015 domin ayanzu babu abinda talakawa s**a tsana kamar jami'iyyar Apc. Inaji a jikina atiku abubakar zai amshi ƙasar nan da yardar Allah. Fatanmu dai Allah ya dawo mana da mutuncin ƙasarmu da yankinmu na arewa🙏🏿!!SDP support organizationSdp for better NigeriansSocial Democrats Party-SDP NigeriaSDP BORNO STATE SDP Katsina State Youth Movement SDP YOUTH WING NigerState SDPSDP- Youths ConnectSDP MEDIA NGRigasa SDP Movement-RSMSocial Democratic Party - SDP Ogun EastSDP Young Aspirants ForumSDP Students and Youths ClubSocial democratic party SDP ward 2 Asari ToruSocial Democratic PARTY SDPShehu Musa Gabam ,SDP National ChairmanSDPSDP BEST PAGE SDP Updates Social Democracy Party SDP

06/05/2025
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya gana da jagororin SDP a Kudu maso Gabas. Karanta bayani a sashen sharhi.SDP su...
04/05/2025

Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya gana da jagororin SDP a Kudu maso Gabas. Karanta bayani a sashen sharhi.

SDP support organizationSdp for better NigeriansSocial Democrats Party-SDP NigeriaSDP BORNO STATE SDPSDP Katsina State Youth Movement SDP- Youths ConnectSDP YOUTH WING SDP Young Aspirants ForumSDP MEDIA NGSocial Democratic Party - SDP Ogun EastSDP Students and Youths ClubSocial democratic party SDP ward 2 Asari ToruSocial Democratic PARTY SDPShehu Musa Gabam ,SDP National ChairmanSDP BEST PAGE SDP Updates Rigasa SDP Movement-RSMNigerState SDP

Social democracy party.(SDP)Mobilization Bauchi state Chapter.Report:by Comrd Ibrahim A. Adamu P R O:sdp katagum local g...
04/05/2025

Social democracy party.(SDP)
Mobilization Bauchi state Chapter.

Report:by Comrd Ibrahim A. Adamu P R O:sdp katagum local government bauchi state.

S D P National Updated...

Hon. Zakari Ibrahim Babangida Visits SDP National Headquarters

The Katsina State 2023 gubernatorial candidate of the Social Democratic Party (SDP), Zakari Ibrahim Babangida, paid a strategic visit to the party’s National Headquarters in Abuja, accompanied by his team. The visit underscores his continued commitment to the growth and unity of the party, as well as his active involvement in shaping the future of Katsina and the SDP at large.

His presence was warmly received by party leaders, signaling renewed energy and collaboration ahead of the next political phase. As a respected grassroots mobilizer and visionary leader, Zakari's visit reinforces the SDP's position as a rising political force in Northern Nigeria.

SDP Building a better Nigeria, one leader at a time.
R O Sdp Comrd
A. Adamu

SDP support organizationSdp for better NigeriansSocial Democrats Party-SDP NigeriaSDP BORNO STATE SDP Katsina State Youth Movement SDPSDP Students and Youths ClubSocial Democratic Party - SDP Ogun EastSocial Democratic PARTY SDPShehu Musa Gabam ,SDP National ChairmanSDP BEST PAGE Social democratic party SDP ward 2 Asari ToruRigasa SDP Movement-RSMSDP MEDIA NGSDP Young Aspirants ForumNigerState SDPSDP- Youths ConnectSDP YOUTH WING SDP Updates

04/05/2025

Allegation of what is happening to inmates at Goron Dutse correctional centre, Kano.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sdp Kano State National Updated posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share