Comr. Tajoudeen Organization

Comr. Tajoudeen Organization Career Guidance, Youth Empowerment and Community Development

Yau 2/2/2018 Aka yaye  dalibai 70 Karo na shida Wanda daliban aka koyawa wasu Man shafawa man zafi wasu kuma dinki.Shida...
05/02/2018

Yau 2/2/2018 Aka yaye dalibai 70 Karo na shida Wanda daliban aka koyawa wasu Man shafawa man zafi wasu kuma dinki.Shidai wannan Tallafin koyawa Maza da mata domin a rage zaman banza a cikin Al'umma kuma a muna wa mutane mahimmancin sana'a.shidai wannan Tallafin koyawa Maza da mata sana'oi ana gudanar dashi karkashin jagorancin Taimakon Tallafin His Excellency Tajuddeen Bashir Yakasai Tajo Muna godiya abisa kishin Al'umma da kakeyi Allah ya biya masa Bukatunsa ya idda nufi Ameen summa Ameen.

SAKON FATAN ALKAIRI DAGA DAYA TAMKAR DA DUBU A KARAMAR HUKUMAR BIRNICom Tajudeen BashirBayan sallama, da fatan Alkhairi,...
04/02/2018

SAKON FATAN ALKAIRI DAGA DAYA TAMKAR DA DUBU A KARAMAR HUKUMAR BIRNI

Com Tajudeen Bashir

Bayan sallama, da fatan Alkhairi, Amamadin Gamayyar kungiyoyin social media, da kungiyoyin matasa na karamar hukumar Birni, Nayiwa al'ummar karamar hukumar Fatan alkiairi. Com Tajoudeen Bashir yayi kira ga alummar wannan yanki damu duQufah akan addu'a, domin addu'a makamin mumini ce da Kuma Neman ilmi don shine Hasken rayuwa......Allah sa mudace ameen

Address

Yakasai
Kano
700

Telephone

+2348032595195

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comr. Tajoudeen Organization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share