01/09/2026
Mai girma shugaban matasan jam'iyyar APC na Kano Hon Salisu Yahaya Hotoro, tare da mai
baiwa gwamna shawara kan Social Media Hon Ibrahim Adam s**a karɓi bakuncin Ali Artwork Madagwal, cikin wannan dare na Talata 1/9/2026, don gabatar musu da Ƙungiyarsa mai suna Abban Kanawa Youth Forum.
Aliyu Mohd Sagagi
Cc (SARDAUNAN MATASA) 🤴 ABBAN KANAWA YOUTH FORUM Ibrahim Adam Salisu Yahaya Umar Abba Kabir Yusuf