21/04/2025
Makoda L G A
21/4/2025
A kokarin sa na inganta harkar noma da samar da abinci me girma zababben shugaban karamar hukumar Makoda
Alh Auwalu Isah Jibga (Currency) Sarkin yakin makoda
Ya qaddarar da forms na fada tallafin noma ga al'ummar karamar hukumar Makoda yau a headquater karamar hukumar Makoda dake garin Koguna