25/10/2026
Kai tsaye Daga miller road gidan siyasar Kwankwasiyya
yayin zama na musamman da Dan takarar mataimakin gwamnan H.E Mustapha Rabiu kwankwaso yake ganawa da wasu daga cikin kungiyoyin jihar Kano, Allah ya taimaki jam’iyyar NDC ya bata nasara daga sama har kasa.