Bade media forum

Bade media forum Politics

KARAYE AMALGAMATION MEDIAAlhamdulillah Yaukenan Yayinda Shuwagabannin KungiyoyinSocial Media Na Karaye Sukajewa Mai GIRM...
18/01/2021

KARAYE AMALGAMATION MEDIA
Alhamdulillah Yaukenan Yayinda Shuwagabannin Kungiyoyin
Social Media Na Karaye Sukajewa Mai GIRMA Shugaban
Karamar Hukumar Karaye Hon Balarabe Isyaku Bade Murna.
Alhamdulillah Bayan Takai Taccun Bayanai Daga
Shuwagabannin Kungiyoyin, ShimanYayi Nasa Bayanan Masu
Ratsa Jiki Tareda Godiya Bisa Yadda Ake Basa Gudunmawa
Dari Bisa Dari Badare Barana.
Bade Muna Karayimaka Fatan Alkairi Tareda Addu'ar Allah
Yatayaka Riko Kaida Kansilolin ka Ameen.
Sign
Usman Auwal Adam
Chairman Apc New Media Karaye

 # TA_AZIYAMasha Allah kamar yadda aka saba yau ma jagoran jam, iyarA. P. C na karamar hukumar karayeKwamishinan Al, adu...
25/12/2020

# TA_AZIYA

Masha Allah kamar yadda aka saba yau ma jagoran jam, iyar
A. P. C na karamar hukumar karaye
Kwamishinan Al, adu da yawon bude ido na jahar kano
Kuma madakin karaye
HON. IBRAHIM AHMAD KARAYE

Tare da dan majalisar haha Mai wakiltar karamar hukumar kry
HON. NASEER ABDULLAHI D/AMARE

DA
Ciyaman na karamar hukumar karaye
HON. ABDULHAMED GARBA KARAYE

DA dan takarar chairman kuma Ciyaman din gobe da yardar
Allah
HON. BALARABE ISYAKU BADE NAKOWA
DA KANSULOLINSA

mun halarci mazabar yola domin yin ta, aziya
Gidan dagacin yola
Na maragayi SANI WAKILI ALLAH YAGAFARTA MASA.

đź–ŠSUNUSI MUNKA DAURA

On behalf of the all members and leaders of the team aboveunder the leadership ofMuh'd Shehusend a condolence to former ...
25/12/2020

On behalf of the all members and leaders of the team above
under the leadership of

Muh'd Shehu

send a condolence to former governor of Kano state
Egnr rabiu musa kwankwaso

4 dead of his father yesterday, may his gentle soul rest in peace

Nazifi musa karaye
Secretary-general

21/12/2020

đź–ŠIdris mudi

Koda naka kaso na kwarai kasani,nasani,kinsani kowa ya
sani (alh balarabe bade)ya cancanta karka yadda
banbancin jam'iyya ko kiyayya mara dalili ta hanaka fadar
gaskiya ko ka yabi Wanda ya cancanta a yabeshi (alh
balarabe bade)yayi abun arziki abaya yanayi ayanzu kuma
zaiyi agaba in allah ya yarda.

13/12/2020
HON. BALARABE ISYAKU KARAYEMutumne jajirtacce, meson mutane, kuma meson inganta rayuwar matasa.Yasamawa matasa da dama a...
09/12/2020

HON. BALARABE ISYAKU KARAYE

Mutumne jajirtacce, meson mutane, kuma meson inganta rayuwar matasa.

Yasamawa matasa da dama aikinyi, a karamar hukumar karaye

Sannan yataimakawa wasu da dama akan harkar karatu da sana'o'i. Tun kafin fitowarsa takara.

Muna fatan zamansa shugaban karamar hukumar karaye yazama silar ninka ayyukansa na alkairi
Insha allah.

đź–ŠMurtalan Bade

DAGA Abdulrazak I. TurawaALHADULIILAH , YAYIN DA DUK INDA NAJE SAI NAJI CEWAR:-ALH. BALARABE ISYAKU BADEHON. CHAIRMAN MA...
08/12/2020

DAGA Abdulrazak I. Turawa

ALHADULIILAH , YAYIN DA DUK INDA NAJE SAI NAJI CEWAR
:-
ALH. BALARABE ISYAKU BADE
HON. CHAIRMAN MAI JIRAN GADO

LABARIN SA YA ZAGAYE KO INA A FADIN KARAMAR
HUKUMAR KARAYE DA KEWAYE , FIYE DA TUNANIN
KARAMIN 'DAN SIYASA

GODIYA SOSAI BISA NUNA GOYAN BAYAN KU JAMA,AR

1. TURAWA

2. MAGAJIN GARI

3. MAGAJIN HAJJI

4. DAURA

5. KURUGU

6. 'KWANYAWA

7. YOLA

8.YAMMEDI

9. MAA

10. T/ KAYA

GODIYA ta musamman ga:
HON. ALH. IBRAHIM AHMAD KARAYE.MAI GIRMA
Commissioner
Madakin Karaye
Jagoran APC na Karaye LGA

BISA JAJIRCEWAR GANIN YA ZABO MANA SHUWAGABANIN
DA SUKE SONMU

DAGAEngr Auwal musa dederi Balarabe isyaku badeKafin allah bawai namutumba allah ne gatan ka bawai wanikatoba allah ya i...
08/12/2020

DAGA
Engr Auwal musa dederi

Balarabe isyaku bade
Kafin allah bawai namutumba allah ne gatan ka bawai wani
katoba allah ya iyamaka da iyawarsa domin shi zai iya komai
to allah ya taimaki tafiyarmu ta balarabe isyaku bade mai
matasa dayawa

đź–ŠAdnan Shehu AbdullahiGA KYAUTA DAGA ALLAHZUWA GA ALUMMAR MUSULMAI BAKI DAYAWATO ALHAJI BALARABE ISYAKU KARAYEDAN ALLAH ...
06/12/2020

đź–ŠAdnan Shehu Abdullahi

GA KYAUTA DAGA ALLAH
ZUWA GA ALUMMAR MUSULMAI BAKI DAYA
WATO ALHAJI BALARABE ISYAKU KARAYE
DAN ALLAH KUSASHI A CIKIN ADDU'AR SAMUN NASARA
ADNAN SHEHU ABDULLAHI KA

đź–ŠMuttaka mustaphaMai girmaHARUNA DAUDA KARAYENa wajen Mai girmaCommissioner kananan hukumomin jihar KanoALHAJI MURTALA S...
06/12/2020

đź–ŠMuttaka mustapha

Mai girma
HARUNA DAUDA KARAYE
Na wajen Mai girma
Commissioner kananan hukumomin jihar Kano
ALHAJI MURTALA SULE GARO
SIR ALHAJI BALARABE ISYAKU KARAYE
Na godiya kwarai da gaske
Allah y bar zumunci

Address

Karaye

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bade media forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Bade media forum:

Share