Katsina PDP Singers Forum

Katsina PDP Singers Forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Katsina PDP Singers Forum, Government Organization, Katsina State PDP headquarter, Katsina.

18/04/2022

Ancema Comrade Yaturo Magabatanshi Segashi Yaciko Mota 3 Da 'Yan ALUTA😀😂😂

18/04/2022

Salam, may ALLAH protect u & ur family 4rm all form of evil, bless u with full time of success & best moments of life. Ameen
Barka da shan Ruwa

23/11/2021

Akalla mutane 11 aka tabbatar da mutuwar su, yayin da wasu da dama s**a samu raunuka lokacin da ‘Yan bindiga s**a kai hari garin Batsari dake Jihar Katsinan Najeriya yammacin jiya, inda s**a dinga bi…

23/11/2021
23/11/2021

INNALILLAHI WA'INA ILAIHI RAJI'UN

Budurwa Ta Rasu Sakamakon Hatsarin Kurkura A Katsina

Allah Ya Yi Wa Sa'adatu Sani Muhammad Rasuwa Sakamakon Hatsarin Kurkura/Keke Napep Daga Cibiyar Kasuwanci Ta Green House Zuwa Kofar Keke A Cikin Garin Katsina.

Za'a Yi Jana'izarta Yau Litinin Da Misalin Karfe 10:00 Na Safe Bakin Sulhu Chemist.

Allah Ya Jiƙanta Da Rahama!

03/03/2020

We Stand For Honouble Salisu Yusuf Magjiri For Second Term PDP Chairman Party Katsina on this Upcoming PDP Congress 2020 we Appreciate Your Hardwork And Leadership U Are A Man Of Integrety A true Leader Who Lead By Example Allah Ya Maimaita BABAH MAJIGIRI KOWA YABI

Address

Katsina State PDP Headquarter
Katsina
8980

Telephone

+2349038434342

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina PDP Singers Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share