APC Youth Mobilization Bat LG

APC Youth Mobilization Bat LG Mobilizations and awareness

Fatan Alheri Comrd Aliyu Sayyadi Ya'u Batagarawa Allah Ubangiji yayi Jagoranchi Allah ya bada Nasara.
29/05/2026

Fatan Alheri Comrd Aliyu Sayyadi Ya'u Batagarawa Allah Ubangiji yayi Jagoranchi Allah ya bada Nasara.

Barka da Sallah Dattijon Arziki.
28/05/2026

Barka da Sallah Dattijon Arziki.

Maiba Dan Majalissar Dokoki ta Jahar Katsina mai Wakiltar Karamar Hukumar Batagarawa Shawara akan Kafar Sadarwa ta Zaman...
22/05/2026

Maiba Dan Majalissar Dokoki ta Jahar Katsina mai Wakiltar Karamar Hukumar Batagarawa Shawara akan Kafar Sadarwa ta Zamani Watou Social Media Hon Muzambil Gide Batagarawa ya karbi Bakuncin Dan Takarar Majalissar Dokoki ta Jahar Katsina mai Wakiltar Karamar Hukumar Batagarawa a Kalkashin Jam'iyar PDP Hon Usman Sada Tsanni

Hon Usman Sada Tsanni ya Ziyarci Hon Muzambil Gide Batagarawa domin Duba Lafiyarsu Sakamakon Accident da yayi jiya da Dare Hon Sada Tsanni yayi Addu'ar neman lafiya ga Hon Muzambil Gide Batagarawa tare da Yan Tawagarsa da niyar Allah ya bashi lafiya Allah kuma yasa z***r jiki ce

Ina godiya sosai Hon Usman Sada Tsanni Allah yabar Zumunchi.

Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah Allah Ina godiya da ni'imar da Kayiman Allah ya Kara rufa mana Asiri Duniya da La...
20/05/2026

Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah Allah Ina godiya da ni'imar da Kayiman Allah ya Kara rufa mana Asiri Duniya da Lahira.

Sikari Bakai Farin Banza ba Dan Mutum Shagumba Dambu mai hawa hudu Allah ya Karama lafiya da Nisan Kwana ko gobe Al'umma...
15/05/2026

Sikari Bakai Farin Banza ba Dan Mutum Shagumba Dambu mai hawa hudu Allah ya Karama lafiya da Nisan Kwana ko gobe Al'ummar Karamar Hukumar Batagarawa Suna Alfahari dakai.

Maigirma Dan Majalissar Dokoki ta Jahar Katsina mai Wakiltar Karamar Hukumar Batagarawa Hon Tukur Iliyasu Shagumba ya ka...
08/05/2026

Maigirma Dan Majalissar Dokoki ta Jahar Katsina mai Wakiltar Karamar Hukumar Batagarawa Hon Tukur Iliyasu Shagumba ya karbi Bakuncin Jajartatun Matasa Yan Gwagwarmaya na cikin garin Batagarawa

Matasan sun Jajantama Hon Tukur Iliyasu Shagumba akan rashin samu Tikiti na Tsayawa Takara a Zaben 2027 Sannan sun Kara tabbatarma Hon Tukur Iliyasu Shagumba cewa haryanzu Suna tare dashi kuma sai abinda yace

Sannan Matasa kun Kara Jaddada godiyarsu Hon Tukur Iliyasu Shagumba akan Kyautar mashi da yaba daya daga cikin Yan Gwagwarmayar Siyasar Karamar Hukumar Batagarawa kuma S'S'A Media nashi Watou Hon Muzambil Gide Batagarawa

Hon Shagumba ya godema Matasa Yan Gwagwarmaya dake cikin garin Batagarawa Bisa wannan Ziyarar da s**a Kawo mashi sannan ya Kara jinjina masu akan kokarin da suke a koda yaushe domin ganin Nasarar Shi da kuma Nasara Jam'iyar Apc

Hon Tukur Iliyasu Shagumba yaci gaba da cewa Shi Mulki na Allah ne kuma Yana badashi a lokacin da yaso kuma Yana karfarsa a lokacin da yaso Dan haka Yana godiya da Allah bisa damar da ya bashi Sannan ya Kara Tabbatarma Al'ummar cewa Shi haryanzu Yana cikin Jam'iyar Apc

DAGA
Hon Muzambil Gide Batagarawa S'S'A Media to the Hon Tukur Iliyasu Shagumba Dan Majalissa mai Wakiltar Karamar Hukumar Batagarawa

Date 08/05/2026.

Tare da Babban Yaya Mai ba Gwamnan Jahar Katsina Malam Dikko Umar Radda PhD  Shawara akan Makarantun Allo da kuma yaran ...
28/04/2026

Tare da Babban Yaya Mai ba Gwamnan Jahar Katsina Malam Dikko Umar Radda PhD Shawara akan Makarantun Allo da kuma yaran da Basu zuwa Makaranta Watou Hon Tasi'u Dahiru Dandagoro PhD.

Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah Hon Tukur Iliyasu Shagumba dai.
27/04/2026

Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah Hon Tukur Iliyasu Shagumba dai.

Maiki mai hangen Nesa Hon Dr Tasiu Dahiru Dandagoro.
26/04/2026

Maiki mai hangen Nesa Hon Dr Tasiu Dahiru Dandagoro.

Address

No. 23 Batagarawa Local Government
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APC Youth Mobilization Bat LG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to APC Youth Mobilization Bat LG:

Share