Africans future leaders

Africans future leaders Gud morning everyone l wish anyone in life Mai Allah continue helping anybody

Woman nw neew serious relationship
28/10/2025

Woman nw neew serious relationship

A Najeriya, gwamnan Borno Babagana Umara Zulum ya nuna damuwa game da harin jirgin maras matuƙa na bazata da mayaƙan Bok...
24/10/2025

A Najeriya, gwamnan Borno Babagana Umara Zulum ya nuna damuwa game da harin jirgin maras matuƙa na bazata da mayaƙan Boko haram s**a ƙaddamar a jihar, yana mai ganin baiken jami'an tsaron bayanan sirri wajen daƙile harin tun kafin a kai shi

23/10/2025

A gud man Always a gud man future leaders

Liberia na tattaunawa da Amurka kan ƙulla alaƙa a ɓangaren ma'adinantaSakataren harkokin wajen shugaba Trump, Marco Rubi...
21/10/2025

Liberia na tattaunawa da Amurka kan ƙulla alaƙa a ɓangaren ma'adinanta

Sakataren harkokin wajen shugaba Trump, Marco Rubio, ya gana da takwararsa ta Liberia Sara Nyanti a ƙarshen makon jiya, kan yadda Amurka za taimaka wa ƙasar wajen bunƙasa ayyukanta na haƙar ma’adanan ƙarƙashin ƙasa

Shugaban ƙasar Bulkina Faso Ibrahim Traore ya fidda jadawalin yadda Zai ƙirƙir United States of Africa A cikin Shirin Sa...
13/08/2025

Shugaban ƙasar Bulkina Faso Ibrahim Traore ya fidda jadawalin yadda Zai ƙirƙir United States of Africa

A cikin Shirin Sa Na Ganin Cewa Africa Itama Ta Samu Hadin Kai Da Kuma Gudanar Ayyukan ta Atare.

Karanta Sauran Bayani A Kasa

One Passport
One stock exchange
One currency
One army
One satellite
One language
One curriculum
One leader king/president
One nation... one country... One people... All present countries are provinces! No boarders....
Just United Afrika... Not states (are colonial)

Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉 Wakiliya 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...DA DUMI DUMI: Shugaban ƙasar Bulkina Faso Ibrahim Traore ya fidda jadawalin yadda Zai ƙirƙir United States of Africa

A cikin Shirin Sa Na Ganin Cewa Africa Itama Ta Samu Hadin Kai Da Kuma Gudanar Ayyukan ta Atare.

Karanta Sauran Bayani A Kasa

One Passport
One stock exchange
One currency
One army
One satellite
One language
One curriculum
One leader king/president
One nation... one country... One people... All present countries are provinces! No boarders....
Just United Afrika... Not states (are colonial

Israila za ta taimakawa Najeriya a yaki B0k0 H@r@m da sauran kungiyoyin yan ta’adda A wani taron da aka yi tsakanin kasa...
13/08/2025

Israila za ta taimakawa Najeriya a yaki B0k0 H@r@m da sauran kungiyoyin yan ta’adda

A wani taron da aka yi tsakanin kasashen Biyu Israila ta ce za ta rika tallafawa Gwamnatin Najeriya wajen musayar bayanai da tsaro da bayanan sirri kan sha'anin tsaro

Kuna goyon bayan Najeriya ta amshi wannan tayin?

Alarammomi kimanin dubu uku ne (3000) a jihar Kano s**a fara saukar Al-Kura'ani Mai girma domin rokon Allah Bola Ahmed T...
11/08/2025

Alarammomi kimanin dubu uku ne (3000) a jihar Kano s**a fara saukar Al-Kura'ani Mai girma domin rokon Allah Bola Ahmed Tinubu ya zama shugaban kasa a Zaben 2027

Gud men is always good men
28/07/2025

Gud men is always good men

Yan kasar Ghana sun fito zanga-zangar neman Gwamnatin kasar ta kori yan Najeriya dake aiki ko cirani a kasar. Lamarin da...
27/07/2025

Yan kasar Ghana sun fito zanga-zangar neman Gwamnatin kasar ta kori yan Najeriya dake aiki ko cirani a kasar. Lamarin dai ya fara ne daga rikicin sarauta da yan kabilar Igbo mazauna kasar amma yanzu ya koma "Nigeria Must Go"

Irin haka dai ya taba faruwa a Najeriya inda yan Najeriya a wancen lokacin s**a yi zanga-zangar neman a kori yan Ghana dake Najeriya wacce daga nan ne aka samu kalmar "Ghana Must Go

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, ya koma bakin aikinsa a babban birnin tarayya Abuja yau, bayan da ya murm...
26/07/2025

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, ya koma bakin aikinsa a babban birnin tarayya Abuja yau, bayan da ya murmure daga hatsarin mota da ya rutsa da shi a makon da ya gabata.

Akwai Alamun Zamu Y@ki Paul Biya Shekaru 43 Yana Mulkin Cameroon, Ya na wahalar Da Alummar Cameroon Saboda Turawan Faran...
23/07/2025

Akwai Alamun Zamu Y@ki Paul Biya Shekaru 43 Yana Mulkin Cameroon, Ya na wahalar Da Alummar Cameroon Saboda Turawan Faransa Suna Daure masa Gindi Tareda bashi Kariya.

Tuni Dai Mai Girma Shugaban Kasar Burkina Faso Ibrahim Traore Ya Fusat@ Bayan Samun Labarin Paul Biya Shugaban Kasar Cameroon ya sake Bayyana Aniyar Sa Na Takarar Shugaban kasa a Karo Na Takwas (8) inda ya Bayyana Cewa Kujerar Ba Gadon Gidan su bace Dole Ya Sauka.

Tuni Dai Alummar Cameroon Suna Murna Da Farin Ciki Bisa Wannan Yunkuri da Wannan Matashi Na Burkina Faso ke Kokarin Kawowa Kasar Sauyi Na Alheri

Miye Naku Ra'ayi Akai

Address

Kankiya
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Africans future leaders posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Africans future leaders:

Share