06/08/2022
πππππππ ππ πππππ πππ
πππππππ π ππππ πππ ππππ πππππ ππ πππππππππ πππππππ
1- Ance zai sayar da NNPC.
Tsakaninmu da Allah miye amfaninta NNPC ga talakkan Najeriya?
2- Ance baida kishin addini.
Tsakaninmu da Allah wa'yanda s**a sama yanzu amfanin mi s**ayima addinin Musulunci?
3- Ance Ιarawo ne.
Tun 2019 Atiku yake adawa da gwamnati amma har yanzu ko da wasa bamu taΙa ganin an gayyace shi EFCC ba ko sau Ιaya ne.
4 Ance idan yahau Mulki France zata yi yadda takeso.
Tsakanin mu da Allah yanzu wane zaman lafiya ko kwanciyar hankali muke ciki?
5- Ance in Atiku yazama shugaban kasa bazai bari Universities na gwamnati su rayu ba saboda tashi University.
Tsakaninmu da Allah wane hali Jami'oin mu suke ciki yanzu?
πππππππ πππππ ππππ ππππ ππππ ππ ππππππ ππ ππππππππππ ππ πππππππππ
πππππ ππππ πππππ πππππ ππππ ππππ πππππ πππ
π ππππππππ πππ ππππ ππππ ππππππ
ππ ππππππ πππππππππ π ππππ
βοΈ