DMS Hausa

DMS Hausa Samar da labarai, tareda rahotanni na cikin gida Najeriya dama ketare.

Ku taya jama'an tsaro da Addu'a tare da fatan Galaba: Ruhotanni dake fitowa garin Rijau ta shiyyar Arewacin Jihar Neja n...
16/10/2025

Ku taya jama'an tsaro da Addu'a tare da fatan Galaba: Ruhotanni dake fitowa garin Rijau ta shiyyar Arewacin Jihar Neja na tabbatar da cewa yanzun haka Yan'ta'adda na cikin garin kuma suna bata kashi da Jami'an tsaro.

15/10/2025

ROHOTO AKAN ZAZZAƁIN CIZON SAURO.

Ya Gudu Ya Bar Motarsa Makare Da Miýàgùn Kwayoyi, A Yayin Da Ya Ga Asiriñsa Zai Tonu A Shingeñ Biñcike A Garin Akwanga D...
15/10/2025

Ya Gudu Ya Bar Motarsa Makare Da Miýàgùn Kwayoyi, A Yayin Da Ya Ga Asiriñsa Zai Tonu A Shingeñ Biñcike A Garin Akwanga Dake Jihar Nasarawa

Yanzu-Yanzu: Gwamnan jihar Bayelsa Mr. Douye Diri ya fice daga jam'iyyar PDP ya koma APCGwamna Diri Ya fice daga PDP tar...
15/10/2025

Yanzu-Yanzu: Gwamnan jihar Bayelsa Mr. Douye Diri ya fice daga jam'iyyar PDP ya koma APC

Gwamna Diri Ya fice daga PDP tare da 'yan majalisar dokokin jihar 19.

15/10/2025

Labarin Wasanni/ Sports Updates.

DA ƊUMI-ƊUMI: Naziru Sarkin Waƙa ya gwangwaje Matashin Mawaƙi Bilal Villa da kyautar Naira Miliyan biyu da ya yi masa al...
15/10/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Naziru Sarkin Waƙa ya gwangwaje Matashin Mawaƙi Bilal Villa da kyautar Naira Miliyan biyu da ya yi masa alƙawari, bayan sun yi waƙa tare.

Kashi 8 cikin 100 na 'yan Nijeriya ne kawai ke iya wanke hannu yadda ya kamata a cewar UNICEF
15/10/2025

Kashi 8 cikin 100 na 'yan Nijeriya ne kawai ke iya wanke hannu yadda ya kamata a cewar UNICEF

Nan Sheik Dr. Bashir Aliyu Umar Ne Yake Nuna Hotunan Rigar Anñabì SAW Da Na 'Yarsa Nana Fadima R.A Da Jikansa, Sayyadi H...
15/10/2025

Nan Sheik Dr. Bashir Aliyu Umar Ne Yake Nuna Hotunan Rigar Anñabì SAW Da Na 'Yarsa Nana Fadima R.A Da Jikansa, Sayyadi Hussain R.A

BATUN TSARO A JIHAR KATSINAGwamnatin Jihar Katsina, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dikko Umar Radda, ta yaye tare da tura s...
15/10/2025

BATUN TSARO A JIHAR KATSINA

Gwamnatin Jihar Katsina, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dikko Umar Radda, ta yaye tare da tura sababbin jami’an tsaro 200 na "Community Watch Corps" zuwa Kankia, Dutsinma da wasu yankuna.

Wannan mataki na daga cikin ƙoƙarin gwamnati na rage matsalolin tsaro a faɗin jihar da ma Najeriya gaba ɗaya.

Wannan karo na uku kenan da ake yaye jami’an, domin su haɗa kai da sauran hukumomin tsaro wajen kare rayuka da dukiyoyin jama’a.

DMS Hausa

Aichà Kantè Maì Ģèmù Ta Amarce, Inda Ta Auri Wani Dan Kasar Nijar Bayan Tsawon Shekaru Biyu Suna Shna Soyayya
15/10/2025

Aichà Kantè Maì Ģèmù Ta Amarce, Inda Ta Auri Wani Dan Kasar Nijar Bayan Tsawon Shekaru Biyu Suna Shna Soyayya

Wannan Sasanci Da Ake Yi A Jihar Katsina Tamkar Miƙa Wuya Ne, Saboda Yadda Aka Bar Ƴan Bìñdiga Da Makamai A Hannunsu, Ce...
15/10/2025

Wannan Sasanci Da Ake Yi A Jihar Katsina Tamkar Miƙa Wuya Ne, Saboda Yadda Aka Bar Ƴan Bìñdiga Da Makamai A Hannunsu, Cewar Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina, Dakta Mustapha Muhammad Inuwa

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DMS Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to DMS Hausa:

Share