PDP Followers

PDP Followers People Democratic Party (PDP) jam iya mai tarin albarka da yawan masoya (PDP Followers ♥️🔥)

17/11/2025
14/11/2025
12/11/2025

SARAUNIYAR JAM'IYYU CHALLENGE

Senator Bala Abdulkadir Mohammed
Inside Bauchi State
Halilu Dabai
Nura Yarima
Sarki

| | 2025

Tare da jikoki
06/04/2025

Tare da jikoki

Alhaji Atiku Abubakar
03/04/2025

Alhaji Atiku Abubakar

Atiku Ne zai farfado da Martabar Najeriya ta dawo cikin hayyacinta, - Youth AwarenessKungiyar PDP youth awareness karkas...
19/02/2025

Atiku Ne zai farfado da Martabar Najeriya ta dawo cikin hayyacinta, - Youth Awareness

Kungiyar PDP youth awareness karkashin shugabancin Comrd. Ibrahim sabiu kawo ta gano cewa Atiku shine yafi chanchanta ya zama Shugaban kasa a zaben 2027 mai zuwa.

Fitacciyar kungiyar Masu wayar da kan ya'ayan Jam'iyyar PDP na kasa, karkashin shugabancin Comrd. Ibrahim Sabiu Kawo ya bayyana cewa sunyi tattaki zuwa jihohi 7 a halin yanzu, don tattaunawa da al'umma da jin irin koken su akan yan takarkaru da ake bukatar tsayarwa a matakin shugaban kasa.

A cewar shugaban kungiyar Ibrahim Sabiu mafi yawan yan Najeriya a halin da ake ciki suna goyon bayan Atiku ne. Duba da son kawo hadin kan kasa da cigaba a Najeriya.

Musamman tabbatar da tsare-tsaren tattalin arziki yadda ya kamata wajen dawo da martbar Najeriya a idon duniya.

Ya bayyana haka ne yayin taron manema labarai da kungiyar ta gudanar a ranar Litinin. Hakazalika Shugaban kungiyar Matasa masu wayar da kan al'umma reshen jihar Kano Comrad
Umar (UDAK) kano state Chairman ya bayyana aniyarsu na ganin Atiku ya kai ga nasara don farfado da Najeriya cikin hayyacinta.

18/02/2025

Za mu tallata PDP Kuma za mu zaɓi PDP sannan za mu sa a zaɓi PDP In sha Allahu Idan lokaci ya yi 2027

Alhaji Atiku Abubakar
24/11/2024

Alhaji Atiku Abubakar

Somewhere in   🇳🇬
22/11/2024

Somewhere in 🇳🇬

20/10/2024

Al'ummar ♥️

Wasu ya'yan jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Katsina ɓangaren Dr Mustapha Muhammad Inuwa sun ziyarci Gwamnan jihar Bauchi,...
18/09/2024

Wasu ya'yan jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Katsina ɓangaren Dr Mustapha Muhammad Inuwa sun ziyarci Gwamnan jihar Bauchi, Dr. Bala Muhammad.

Rahotanni dai sun tabbatar da cewa sun yi wata ganawar sirri da Gwamnan wanda kuma shi ne shugaban kungiyar Gwamnonin jam'iyyar PDP a Najeriya kan rikicin jam'iyyar ta su a jihar Katsina.

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PDP Followers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share