Mata zalla Woman Development Initiative

Mata zalla Woman Development Initiative the organization was created in 2014 under the leadership of HAJIYA SARATU SAA MUSAWA

wannan page an bude shi ne domin tallar ayukan alkharin gwamnatin A.P.C Wanda kungiyar mata zallah na jihar katsina karkashin jagorancin hajiya SARATU SAA MUSAWA suke daukar nayi

Ya Allah, muna rokonka rayuwa mai sauki, zuciya mai wadata, da rana mai albarka da babu nadama a cikinta. Ka biya mana b...
04/09/2026

Ya Allah, muna rokonka rayuwa mai sauki, zuciya mai wadata, da rana mai albarka da babu nadama a cikinta. Ka biya mana bukatunmu na duniya da na lahira, Ka saukaka mana duk wani abu da ya yi mana nauyi, Ka sa mu mutu cikin kyakkyawan hali.

Barka da Ranar Haihuwa babanmu  🎉Muna addu'a ya Allah ya ƙara maka lafiya, ƙarfi, hikima da nasara wajen hidimtar Nijeri...
03/09/2026

Barka da Ranar Haihuwa babanmu 🎉

Muna addu'a ya Allah ya ƙara maka lafiya, ƙarfi, hikima da nasara wajen hidimtar Nijeriya.
Mun yi alfahari da kai,

"Dan APC ne... baku da imani" To saurara kaɗan... Ehh! Ni Yar APC ce JINI DA JIJiYA 💚Amma a cikin mu akwai masu hankali ...
31/08/2026

"Dan APC ne... baku da imani"

To saurara kaɗan...

Ehh! Ni Yar APC ce JINI DA JIJiYA 💚
Amma a cikin mu akwai masu hankali da kishin kasa.

Ku kuma? Wallahi har cikin jam'iyarku akwai "masu addu'ar rashin tsaro"
Mutanen da babu wata nasara da za su nuna sai sun ce "Gwamnati ta gaza"

Jihar Katsina ba filin gwajin siyasar ku bace!
Mu na kallon ku... Kuma Allah na gani.

Siyasa ba yaƙi ba ce, hidima ce.Manhajar gaskiya, adalci da aiki tukuru ita ce za ta kai mu gaba.  Mu zaɓi shugabanni da...
27/08/2026

Siyasa ba yaƙi ba ce, hidima ce.
Manhajar gaskiya, adalci da aiki tukuru ita ce za ta kai mu gaba.
Mu zaɓi shugabanni da ke da niyyar gina ƙasa, ba wai su rushe ta ba.
Tare za mu iya! 🇳🇬

Allah Ya ba mu shugabanni masu kishin ƙasa 🙏

SiyasaMaiTsafta

AN BUDE KOFAR! 🚪INEC ta ce: Campaign ya fara!To mu ma mun fara!!Muna kira ga dukkan mata na Katsina 34LGAs:Bari mu fita ...
20/08/2026

AN BUDE KOFAR! 🚪

INEC ta ce: Campaign ya fara!
To mu ma mun fara!!

Muna kira ga dukkan mata na Katsina 34LGAs:
Bari mu fita mu yi aiki!
Bari mu fita mu yi magana!
Bari mu fita mu tabbatar APC ta lashe!

Me yasa?
DOMIN DIKKO RADDA YA YI!
DOMIN GOBE 'YA'YANMU ZATA FI KYAU!

Ba lokacin zama a gida ba. Lokaci na fita fili ne!

APC KAWAI! DIKKO KAWAI! 💪

LOKACI YA ZO! LOKACI NA MU NE! INEC ta ce: CAMPAIGN Ya FARA ✊Shekaru 2 da s**a wuce mun ga ayyukan Gwamna Dikko Radda:Ma...
19/08/2026

LOKACI YA ZO! LOKACI NA MU NE!

INEC ta ce: CAMPAIGN Ya FARA ✊

Shekaru 2 da s**a wuce mun ga ayyukan Gwamna Dikko Radda:
Makarantu sun tashi ✅
Asibitoci sun samu kayan aiki ✅
Mata sun samu tallafi da horo ✅
Tituna sun bud'e ✅

Yanzu tambaya ita ce: Za mu bari wannan aikin ya tsaya?
AIYAAAA! BA ZA MU BARI BA!

Mata Zallah Initiative na fadin jihar Katsina 34LGAs muna cewa:
MUN TSAYA DA DIKKO RADDA!
MUN TSAYA DA APC!
DOMIN CI GABAN 'YA'YANMU!

Ku fito ku zabi! Ku fito ku kare kuri'arku!
2027 Dikko Radda 2nd Term Insha Allah!

APC dinmu 💯Wannann sune zaɓinmu idan mun baka haushi ka toshe kunnen ka👂🤷‍♂️🤣😀
13/08/2026

APC dinmu 💯
Wannann sune zaɓinmu idan mun baka haushi ka toshe kunnen ka👂🤷‍♂️🤣😀

Sakon DG MATA ZALLA HAJIYA SARATU SAA MUSAWA ALHAMDULILLAH! Muna gode wa Allah madaukakin sarki bisa ganin jagoran mu, D...
10/08/2026

Sakon DG MATA ZALLA
HAJIYA SARATU SAA MUSAWA

ALHAMDULILLAH!

Muna gode wa Allah madaukakin sarki bisa ganin jagoran mu, Dr. Mustapha Inuwa ya dawo gida.

Wannan komawa babbar dama ce ga APC a Katsina da ma Arewa baki ɗaya.
Tabbas akwai amana da gogewa.

Muna taya ka murna sosai. Allah ya sanya albarka a wannan mataki,
ya kuma ba jam'iyarmu ta APC nasara mai dorewa.

Barka da dawa jagora

✍️ABUBAKAR LAWAL ABBAH
(Youngsadik_abba)
Mata zalla medi center

Tabbas akwai amana!  Dr. Mustapha Inuwa da DG Mata Zalla... tafiyar ba ta yanzu ba ce.Jim kaɗan bayan sauya shekara, Jag...
10/08/2026

Tabbas akwai amana!
Dr. Mustapha Inuwa da DG Mata Zalla... tafiyar ba ta yanzu ba ce.

Jim kaɗan bayan sauya shekara, Jagora Mustapha Muhammad Inuwa daga jam’iyyar ADC zuwa jam’iyyar APC, Shugabar ƙungiya DG Mata Zalla Hajiya Saratu Sa'a Musawa ta ziyarce shi har gida domin taya shi murna.

Domin duk wanda ya san Dr. Mustapha Inuwa a siyasa, ya san cewa shi jigo ne kuma wani bangare ne na siyasar Jihar Katsina.

Ta faru, ta kare, ta kuma tabbata:
Yanzu a Jihar Katsina babu wata sauran adawa.

Muna ƙara jinjina ga maigirma Sadaukin Gwamna, Dr. Dikko Radda bisa irin wannan namijin ƙoƙari da ya yi domin kaucewa da idashewa adawa a Jihar Katsina da ma Arewacin Najeriya baki ɗaya.

Muna addu'a:
Ubangiji Allah ya ba jam’iyarmu ta APC nasara a kakar zaɓe mai zuwa.
Daga sama har ƙasa... APC Sai! Wanda bai san ji ba ya toshe kunnuwansa 😄

✍️
ABUBAKAR LAWAL ABBAH
`(Youngsadik_abba)

Address

Katsina
008

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mata zalla Woman Development Initiative posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Mata zalla Woman Development Initiative:

Shortcuts

Share