Barda Campaign Forum 2019

Barda Campaign Forum 2019 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Barda Campaign Forum 2019, Political organisation, Katsina.

22/11/2022

Mr P, P Square Zoom 200,000 Give Away
Mr P, P Square zoom 200,000 Give away
All you need is just pay your Zoom ticket and get 200,000 just in few hours Zoom Give Away, I Mr P love you all.

NOTE:Ticket price is 10,000 to zoom 200,000

Assalamu Alaikum bayan  gaisuwa mai yawwa tare da fatan alheri ga shugabbanin Jama’iya na APC ni Isah Barda ina taya su ...
26/05/2018

Assalamu Alaikum bayan gaisuwa mai yawwa tare da fatan alheri ga shugabbanin Jama’iya na APC ni Isah Barda ina taya su marna da fatan alheri ga lashe zaben da sukayi Allah ya basu ikon jagoranci na gaskia da rikon Amana baki daya ameen bayan haka kuma ina maku barka da shan Ruwa

24/05/2018

Amdadin Hon /Director Sepa Isah Sa’idu Barda yana ma dauka cin Muslim barka da shan ruwa dafatan Allah ya karbi ibadun mu baki daya Allah yasa mu dace Ameen hon Isah Barda

Amanar Rt hon gov Masari
01/04/2018

Amanar Rt hon gov Masari

01/04/2018
Ba dai taimakon Allah ba da kuma kai ba da yanzu Excos baya da anfani walahi
30/03/2018

Ba dai taimakon Allah ba da kuma kai ba da yanzu Excos baya da anfani walahi

Halin mutum jarinsa Sayan nagari maidai kudi gida. Bayan haka kuma hausawa na cewa mai nagari baya kirari sai dai a ishe...
30/03/2018

Halin mutum jarinsa Sayan nagari maidai kudi gida. Bayan haka kuma hausawa na cewa mai nagari baya kirari sai dai a ishe shi gida wannan haka Hon Isah Barda insha Allah sai kayi

Daurin Auran Diyar Hon Isah Sa’idu Barda kenan. A yau ranar Asabar da akayi Allah yasa alheri ya kuma basu zaman lafiya ...
24/03/2018

Daurin Auran Diyar Hon Isah Sa’idu Barda kenan. A yau ranar Asabar da akayi Allah yasa alheri ya kuma basu zaman lafiya ameen . PRO Campaign Barda forum

Katafilla sarkin aiki Mai girma Governor ma yana alfahari da kai wajen aiki baka da na biyu walahi idai wajen aiki ne
23/03/2018

Katafilla sarkin aiki Mai girma Governor ma yana alfahari da kai wajen aiki baka da na biyu walahi idai wajen aiki ne

Wadannan kayan aikin ne da mai girma Isah Sa’idu Barda ya rabo birni da kauye don in ganta rayuwar alumma kai mu dai mun...
23/03/2018

Wadannan kayan aikin ne da mai girma Isah Sa’idu Barda ya rabo birni da kauye don in ganta rayuwar alumma kai mu dai mun gode Allah yasa yafi haka ameen

Wadannan wasu talafi ne da mai girma Isah Sa’idu Barda ya bama mata masu bukatar taimako Allah ya saka mashi da alheri a...
22/03/2018

Wadannan wasu talafi ne da mai girma Isah Sa’idu Barda ya bama mata masu bukatar taimako Allah ya saka mashi da alheri ameen Allah kuma ya bashi abunda ya ke nema ameen

Address

Katsina

Telephone

+2348069136390

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barda Campaign Forum 2019 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share