20/02/2026
MAI GIRMA GWAMNA DR. DIKKO RADDA, YA NADA HON. Halilu Gilima DANDMUE A MATSAYIN MAI TAIMAKA MASA NA MUSAMMAN A JAM'IYYAR APC A JIHAR KATSINA BAKI DAYA..
Alhamdulillah, Hon. Halilu Gilima Dandmue ya sami matsayin mai baiwa gwamna shawara na musamman a fannin jam'iyyar APC a fadin jihar Katsina gaba daya.
Hakika mu al'ummar karamar hukumar Dandume mun yi murna da kasancewar wannan matsayi ga dan karamar hukumar Dandume.
A karshe mu na addu'ar Allah madaukakin sarki ya taya shi riko.