Tafidan Kaura Media Crew

Tafidan Kaura Media Crew A political page for the advertisement of the visions and missions of Senator Tijjani Yahaya Kaura.

16/04/2026
15/04/2027 From Ilori StateDistinguished Senator Tijjani Yahaya Kaura Represents His Excellency Dr Abdul Aziz Yari Abuba...
15/04/2026

15/04/2027

From Ilori State

Distinguished Senator Tijjani Yahaya Kaura Represents His Excellency Dr Abdul Aziz Yari Abubakar at The Investiture Ceremony of Alh ( Dr) Chief NAJEEMDEEN USMAN YASIN As BASHORUN OF OFFA lAND.

Senator Tijjani Yahaya kaura Who Represents Dr Abdul Aziz Yari As a chief guest delivered A welcome Speech to the Audience and Congratulated Dr NAJEEMDEEN on his well deserved Investiture.

Zamfara State APC Chairman HON Tukur Dan Fulani And Former Zamfara State Deputy Governor are Also among The delegations of Senator Yari who was Absent due to National duty Assignment he is serving outside the country.

Abdulrahim Ibrahim

29/03/2026

Sanatan Zamfara ta arewa na gobe yayi ziyarce ziyarcen gaishe gaishe a mahaifarshi satinda ya gabata tareda y’an tawagarshi ☑️

26/03/2026

Gwaska kafin Lillahi 🤝

Zamfara ta Arewa Sabuwa Hull ☑️

26/03/2026TAFIDAN KAURA MEDIA CREW Cikin Ikon Allah wannan qungiya mai suna a sama karkashin jagorancin comrade Mubarak ...
26/03/2026

26/03/2026
TAFIDAN KAURA MEDIA CREW

Cikin Ikon Allah wannan qungiya mai suna a sama karkashin jagorancin comrade Mubarak Ashura Madridista mun samu gabatarwa da Distinguished Senator Tijjani Yahaya Kaura ( MFR ) wasu tsare tsare da muke shiryawa a shire shirenmu na tunkarar za6en kaka mai zuwa 2027 Idan Allah yasa munada rabo.

Kuma Alhamdulillah tareda maraba da kuma karfawar dukkanin mabiya dariqar tafidiyya wannan tsari ya samu kar6uwa Wanda insha Allah zamu fara wannan tsari nan bada jimawa ba.

Ubangiji Allah shi bamu nasara, ya kuma yassaremu Tahidan Kaura ikon komawa red chamber ( senate ) 2027 cikin sauqi 🤲.

Abdulrahim Ibrahim ✍️

TAFIDAN KAURA FOOTBALL CUP COMPETITION 2026.Ankaddamarda Babbar gasar kofin kwallon kafa da Distinguished Senator Tijjan...
12/02/2026

TAFIDAN KAURA FOOTBALL CUP COMPETITION 2026.

Ankaddamarda Babbar gasar kofin kwallon kafa da Distinguished Senator Tijjani Yahaya Kaura ( MFR ) ya dauki nauyi tsakanin kungiyoyin kwallon kafar kananan hukumomin kaura namoda, Shinkafi, Zurmi da kuma Birnin magaji.

Anyi bude wannan gasar ne a Babban filin wasar kwallon kafa na y’an sanda dake garin kaura namoda.

Wasar da aka fafata tsakanin kungiyar kwallon kafa ta 7 Strikers dake kaura namoda da kuma shinkafi United ta samu halartar manyan mutane dattawa da dinbin masoya kwallon kafa na yankin zamfara ta arewa.

Tafidan Kaura media Crew ☑️
Abdulrahim Ibrahim

10/02/2026

TAFIDAN KAURA FOOTBALL CUP COMPETITION UPDATES✌️

All set for tomorrow’s match opener.

7 Strikers V Shinkafi united FC

Tafidan Kaura Media Crew ☑️
Abdulrahim Ibrahim

5TH FEBRUARY 2026Distinguished Senator Tijjani Yahaya Kaura (MFR), Tafidan Kaura Namoda, today, Thursday, formally took ...
05/02/2026

5TH FEBRUARY 2026

Distinguished Senator Tijjani Yahaya Kaura (MFR), Tafidan Kaura Namoda, today, Thursday, formally took the oath of office as the Chairman of the Board of the Nigerian Export Processing Zones Authority (NEPZA).
The swearing-in ceremony was held at the Federal Ministry of Industry, Trade and Investment, Garki Abuja, in the presence of top government officials, stakeholders, and well-wishers.
His appointment is widely seen as a testament to his vast experience, dedication to public service, and unwavering commitment to national development. Stakeholders have expressed confidence that his leadership will further strengthen NEPZA's mandate of promoting industrial growth, export-led development, and economic diversification in Nigeria.

Mubarak Ashura

17/12/2025.Baba Abubakar Sadiq Chiroma tsohon chairman na jam iyyar PDPn garin kaura namoda  wanda ya dawo jam iyyar APC...
17/12/2025

17/12/2025.

Baba Abubakar Sadiq Chiroma tsohon chairman na jam iyyar PDPn garin kaura namoda wanda ya dawo jam iyyar APC mai Albarka ya kaiwa Distinguished Senator Tijjani Yahaya Kaura ziyara a ofishinsa dake babban Birnin tarayya Abuja.

A cikin tawagar shi Akwa rakkiyar Babban Amininshi kuma jigo a jam iyyar PDP wanda shima yyi watsi da ita Alhaji rilwanu Nakazalle kaura namoda.

29TH NOV 2025Sakon ta'aziyya daga Mai girma Distinguish Sen Tijjani Yahaya Kaura (Tafidan Kaura)Sen Tijjani Yahaya Kaura...
29/11/2025

29TH NOV 2025

Sakon ta'aziyya daga Mai girma Distinguish Sen Tijjani Yahaya Kaura (Tafidan Kaura)

Sen Tijjani Yahaya Kaura ya shiga karamar hukumar Mulkin Birnin Magaji domin isar da sakon ta’aziyya na musamman ga Mai Martaba Sarkin Birnin Magaji, Alhaji Hussaini Mode Usman, wanda Allah yayiwa Mahaifiyar sa rassuwa,
Sen TY yayi gaisuwa ga dukkanin iyalan Masarautar Birnin Magaji, a bisa wannan babban rashi da akayi.

Sen Tijjani Yahaya Kaura Yace: wannan babban rashi ne, ba ga iyalanta kadai ba, wannan babban rashi ne ga al’ummar Birnin Magaji baki ɗayanta. Hakika mutanen kirki kamarta yana da wahala a iya cike gurinsu cikin sauƙi.

Ina rokon Allah madaukakin Sarki ya jikanta da rahama, ya yafe mata kura-kuranta, Ya kuma ba Mai Martaba da dukan iyalanta haƙuri da juriyar wannan babban rashi.

Allah ubangiji ya cigaba da tsare mana Masarautar Birnin Magaji cikin aminci da kwanciyar hankali, da zaman lapia mai daurewa.

Amin.

Mubarak Ashura
Tafidan Kaura Media Crew

Address

Hayin Mahe
Kaura-Namoda

Telephone

+19073052882

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafidan Kaura Media Crew posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Tafidan Kaura Media Crew:

Share