01/09/2026
Da safiyar yau nayi gaisuwar ta’aziyya agarin Bindawa ta mahaifiyar Danmajalisa Jiha Hon Umar Ali Bindawa
Inda daganan na wuce Ingawa nan ma nayi gaisuwar ta’aziyyar rasuwar Alh Salisu Magaji Ingawa sai kuma nayi ziyarar fatan alheri ga Ambassador Tasiu Ingawa wanda Allah ya azurta da samun karuwar haihuwa ta diya mace.
Daga nan na shiga gida Kusada inda nai ta’aziyyar rasuwar mahaifin su Kabiru Tururuwa, Allah ya jikansu da iyayenmu Amin.