Yanga Reporters team

Yanga Reporters team News

Jagoran Gaskiya da Amana  Mai Girma Hon. Salihu Adamu Yanga  muna ɗaga murya cikin farin ciki da godiya ga Allah Madauka...
20/10/2025

Jagoran Gaskiya da Amana Mai Girma Hon. Salihu Adamu Yanga

muna ɗaga murya cikin farin ciki da godiya ga Allah Madaukakin Sarki saboda ni’imar da ya yi mana ta kasancewar Hon. Salihu Adamu Yanga a matsayin jagoranmu, wanda ya sadaukar da rayuwarsa wajen inganta rayuwar al’umma ta Karamar Hukumar Kwaya Kusar.

Yanga mutum ne mai cike da hangen nesa, tsantsar gaskiya, da jajircewa. A duk lokacin da aka ambaci shugabanci nagari, an ambace shi. Ya tashi da halin tausayi, gaskiya, da kishin ci gaban jama’a. A aikinsa babu son kai, babu nuna bambanci adalci da gaskiya ne ginshiƙin tafiyarsa.

Allah Ubangiji Ya ƙara maka lafiya da nisan kwana. Ya ƙara maka nutsuwa da ƙarfin guiwa wajen cigaba da gudanar da jagoranci na gaskiya da amana. Ubangiji Ya ba ka albarkar da ba ta ƙarewa, Ya sa albarka cikin iyalinka da duk al’amuranka.

Tabbas, addu’ar iyaye da al’umma tana da tasiri matuƙa, kuma wannan bawan Allah yana cikin waɗanda addu’ar jama’a ke bi da rahma da kariya. Muna addu’a Allah Ya ci gaba da kare ka daga dukkan sharri, Ya tsare gabanka, bayanka, dama da hagunka.

Daga lokacin da Hon. Yanga ya hau kujerar jagoranci, al’amuran Karamar Hukumar Kwaya Kusar sun canza zuwa hanya mai kyau. Ya kafa misali na shugaba mai hangen nesa, mai son cigaba, wanda ba ya gajiya da taimakon jama’a. Kowane ɗan ƙasa ya san an samu sauyi, kuma an samu shugaba mai gaskiya da amana.

Hon. Salihu Adamu Yanga Jagora wanda yake da zuciya mai taushi, mai sauraron jama’a, mai mutunta kowa da kowa, kuma mai ɗaukar nauyin al’umma kamar yadda uba ke ɗaukar nauyin ’ya’yansa.

A yau muna fatan alheri da nasara gare ka. Allah Ya ci gaba da ba ka hikima, basira, da ƙarfin zuciya wajen jagorantar al’umma cikin gaskiya da adalci.
Muna fatan ganin ci gaba mai ɗorewa a ƙarƙashin jagorancinka, da Allah Ya sanya sunanka cikin jerin shugabanni nagari da za a riƙa tunawa da su da alfahari.

Jagoran Gaskiya da Amana Hon. Salihu Adamu Yanga, mu a Kwaya Kusar muna alfahari da kai!
Allah Ya kara maka lafiya, nisan kwana, da albarka mara iyaka.

Sign Y-R-T
Yanga Reporters team
20/October/2025

PVC Day Fourteen (14) Permanent Voter's Card Pre-Registration in Kwaya Kusar Local GovernmentOn the fourteenth day of th...
04/09/2025

PVC Day Fourteen (14) Permanent Voter's Card Pre-Registration in Kwaya Kusar Local Government

On the fourteenth day of the PVC pre-registration campaign, the Kwaya Kusar Local Government, under the diligent leadership of the Executive Chairman, Hon. Salihu Adamu Yanga, has made significant strides in promoting civic engagement and ensuring that every eligible voter has access to their Permanent Voter's Card (PVC).

The initiative, aimed at encouraging residents to register and participate in the upcoming elections, has seen an enthusiastic response from the community. Various outreach programs have been organized to educate citizens about the importance of voting and the process of obtaining their PVC.

The People of Kwaya Kusar Local Government and the entire ward extend their heartfelt appreciation to Hon. Salihu Adamu Yanga for his unwavering commitment and exemplary leadership. His efforts in facilitating this initiative showcase a deep understanding of the vital role that voter participation plays in shaping the future of the community.

As we continue into the next phases of this campaign, the enthusiasm and support from the citizens of Kwaya Kusar serve as a testament to the successful collaboration between the local government and its people. Together, we are building a stronger democratic process, ensuring that every voice is heard and counted.

We urge all eligible citizens who have yet to register to take advantage of this opportunity and participate in the ongoing voter registration exercise. Let us all come together to strengthen our democracy and make our voices heard.

Signed Y-R-T
Yanga Reporters Team
Sep, 4, 2025

HON. SALIHU ADAMU YANGAA GOOD MAN TO THE PEOPLE 1. Cares for the well-being and needs of others2. Shows empathy and comp...
17/08/2025

HON. SALIHU ADAMU YANGA
A GOOD MAN TO THE PEOPLE

1. Cares for the well-being and needs of others
2. Shows empathy and compassion towards those around him
3. Acts with kindness, humility, and integrity
4. Is honest, trustworthy, and transparent in his words and actions
5. Works for the betterment of the community and society
6. Listens actively and values the opinions of others
7. Is willing to help and support those in need
8. Is fair, just, and respectful in his interactions
9. Inspires and motivates others to be their best selves
10. Leaves a positive impact on the lives of those around him

Some qualities that make a good man to the people include:

- Empathy
- Kindness
- Honesty
- Integrity
- Compassion
- Humility
- Fairness
- Respectfulness
- Selflessness

Sign Y-R-T
Yanga Reporters team
Sun/17/August/2025

YANGA YAƊEBI MATASA GOMA SHABIYAR DOMIN SAMA MUSU AIKIN KASHE GOBARA (FIRE SERVICE) A MATAKIN JIHAMai Girma Chairman Na ...
02/12/2024

YANGA YAƊEBI MATASA GOMA SHABIYAR DOMIN SAMA MUSU AIKIN KASHE GOBARA (FIRE SERVICE) A MATAKIN JIHA

Mai Girma Chairman Na Ƙaramar Hukumar Kwaya Kusar Hon. Salihu Adamu Yanga Yaɗebi Matasa Goma Shabiyar (15) Domin Sama Musu Aikin Fire Service Wato Hukamar Kashe Gobara A Matakin Jiha Wanda Ayanzu Haka Sunfara Ɗaukan Horo A Hedkwatar Ma aikatar Dake Cikin Birnin Maiduguri Muna Addu'a Allah Yasa Sugama Lafiya, Allah Yasakawa Chairman Salihu Yanga Da Alhairi.

Sign Y-R-T
Yanga Reporters team
02 December 2024

__KAYIMUN GANI KUMA MUN YABA ____________________________________A kullum A Kowane Lokaci Muna Matukar Yima Allah Godiya...
27/11/2024

__KAYIMUN GANI KUMA MUN YABA ____________________________________

A kullum A Kowane Lokaci Muna Matukar Yima Allah Godiya Bisa Ni'imar da yayyi Muna na Samun
Hon Salihu Adamu Yanga Jagora Mai Kirki da Mutumta Al'ummar mu Babu Shakka Muna da Kyakyawan Zato Akan Jagoran Cinka Da kuma yakini akan adalcin ka da Yardar Allah Ina da Tabbacin Al'ummar Wannan Yanki suna Amfana da Wakilcin Ka

Muna Kara Kira Ga Al'ummar Wannan Yanki Namu Mai Albarka da Su Cigaba da Yima Jagora Addu'oen Samun Nasara

Akwai Kudurori Masu Kyau da manufofi Masu Girma Ga Wannan Yanki Wanda Jagora Yake da Niyyar Aiwatar wa ga Al'ummar Kwaya Kusar Baki Daya

Fatan Mu A Kullum Ga Maigirma Hon Salihu Adamu Yanga Allah Ya Karamai Lafiya don Gudanar da jagoranci Cikin Nasara da Sa'a Allah Yasamaka Albarka Mai Amfani Al'ummar Mu

Sign Y-R-T
Yanga Reporters team
27 November 2024

CHAIRMAN HON. SALIHU ADAMU YANGA, YA HALARCI TARON MALAMAN MAKARANTA A CENTRAL PRIMARY SCHOOL KWAYA KUSAR Maigirma Shuga...
05/09/2024

CHAIRMAN HON. SALIHU ADAMU YANGA, YA HALARCI TARON MALAMAN MAKARANTA A CENTRAL PRIMARY SCHOOL KWAYA KUSAR

Maigirma Shugaban Karamar hukuma Hon. Salihu Adamu Yanga, Tareda Mataimakinsa Hon. idiris Aliyu, Hakimai, Lawanai, Jami'an Tsaro, LG Secretary Isa Dogo Gusi, Education Secretary, Chief Of Staff Mr Salihu John, APC Part Chairman Hon. Nuhu Alhassan Gadam, Dasauran Mukarrabansa S**a Halarci Wannan Taro Na Malamai kan Wayar da Al'umma Wajen Bunkasa ilimin yara masu Tasowa. Mai Taken ENROLL YOUR CHILD IN SCHOOL, mottor ( Education Is Right) Nantake Yayiwa Malamai Gomata Arziki Da Duba Dukkanin Matsalar Wannan Makaranta

Hon. Yanga, Yayi Jawabai Masu Kyau Nakawo Cigaba Aharkan ilimi wa Al'ummarmu Tareda Godiya Wa Maigirma Gomnan Jahar Borno. His Excellency Prof, Engr, Babagana Umara Zullum MNI FNSE CON Bisa Yanda yake Kula Da ilimin Wannan Karamar hukuma Ta Kwaya Kusar.

Hon. Yanga, Yadauki Nauyin Yaranmu Na Makarantar Primary Na Kwaya Kusar, Wanda Zasu Jagaronci Southern Borno School Competition A Birnin Maiduguri Ranar litinin Mezuwa On 9th September 2024 Tareda Yimusu Dukkanin Wasu Hidima Dayakamata, Allah Sakamasa Da Alheri Amiiin.

Sign Y-R-T
Yanga Reporters Team
Thus-5th-Sep-2024

𝙅𝙐𝙈𝘼'𝘼𝙏 𝙆𝘼𝙍𝙀𝙀𝙈 𝙎𝙄𝙍.A Leader With true Aspiration Of the Masses, Leader With true Knowledge Of Leadership,Leader Who Has ...
30/08/2024

𝙅𝙐𝙈𝘼'𝘼𝙏 𝙆𝘼𝙍𝙀𝙀𝙈 𝙎𝙄𝙍.

A Leader With true Aspiration Of the Masses, Leader With true Knowledge Of Leadership,Leader Who Has the true Quality Of Leadership, And also Leader Who Has Ability and Following..

Hon. Salihu Adamu Yanga Executive Chairman

Ubangiji Allah ya amshi ibadunmu 🤲

HONORABLE SALIHU ADAMU YANGA HAS LAUNCHT THE DISTRIBUTION OF MEDICINE FROM MULTISECTORAL INTERESTED NUTRITION ACTION  FO...
02/08/2024

HONORABLE SALIHU ADAMU YANGA HAS LAUNCHT THE DISTRIBUTION OF MEDICINE FROM MULTISECTORAL INTERESTED NUTRITION ACTION FOR CHILDREN (MINA) UNDER PRIMARY HEALTH CARE DEPT.

Horn. Salihu Adamu Yanga has Lunch The distribution of Medicines From Organization (MINA) which is free medicines for people to benefit from any Wards in Kwaya Local Government Area

Hon. Salihu Adamu Yanga give a word of Thanks to the organization for the way They tries to improve the life of the community

And he Pray May Almighty Allah bless us with health and peace in this Country

Sign Y-R-T
Yanga Reporters Team
02/08/2024

DATTIJO SADAUKI MAI HALIN MAZAN JIYA.Mai girma Hon Salihu Adamu Yanga, mutum ne da yayi daban acikin irin mutane da muke...
31/12/2023

DATTIJO SADAUKI MAI HALIN MAZAN JIYA.

Mai girma Hon Salihu Adamu Yanga, mutum ne da yayi daban acikin irin mutane da muke dasu a wannan zamanin, mutum mai tsarkakekkiyar zuciya kamar sa yana da wuyan samu.

Shi komai nasa a rayuwa na al'umma ne, duk wani abu da yasamu matukar zai yi biyan bukatarsa to sauran zai tafine wajen wayanda suke bukata.

Shi a kullum idan Allah ya bashi to baya ajiyewa domin gudun talauci ya aminta da cewa Allah ke bayarwa Kuma shi zai bashi gobe.

Komai na rayuwar wannan bawan Allah abin koyi ne kuma abin sha'awane, kyawawan halayensa yasa yayi daban da saura mutane, tabbas rayuwa irin ta wannan bawan Allah rayuwace mai cike da darasi.

Ya Allah kamar yadda a kullum wannan bawa naka bai da burin da yaga ya taimakawa al'umma ya Allah ka taimake shi ka biya masa dukkan bukatun na alheri, ya Allah duk wata damuwa dake damunsa ya Allah ka yaye masa ita ka hadashi da mafificin alherin ka tabbatar masa da Alhairi muna addu’a Allah ya bamu nasara Ameen summa Ameen.

Sign Y-R-T
Yanga Reporters team
31/12/2023

Hon. Salihu Adamu Yanga Ya Halarci Daurin Auren Diya Ga Marigayi Abba zubairu ibrahim (Castro) Wanda Aka Daura Ajiya Jum...
30/12/2023

Hon. Salihu Adamu Yanga Ya Halarci Daurin Auren Diya Ga Marigayi Abba zubairu ibrahim (Castro) Wanda Aka Daura Ajiya Jumma'a

Tare da Rakiyan Sauran Manyan Yan Siyasar karamar hukumar Kwaya kusar Hon. Prince Mohammed bello, Hon. Ibi boha, Hon. Jagali, da sauran manya,

Hon. Salihu Adamu Yanga Yayi Addu'a Allah yabasu zaman Lafiya Da Sauran Al'umma Baki Daya🤲🤲

Sign Y-R-T
Yanga Reporters Team
30/12/2023

INDAI DAKU A SIYASAR GIDA BORNO BAZAMU TABA KUKABAH'E Proof Babagana Umara Zullum, H'E Umar Usman Kadafur, Hon. Muktar A...
26/11/2023

INDAI DAKU A SIYASAR GIDA BORNO BAZAMU TABA KUKABA

H'E Proof Babagana Umara Zullum, H'E Umar Usman Kadafur, Hon. Muktar Aliyu Betara, Hon. Abubakar Ibrahim Babale, Hon. Salihu Adamu Yanga

NASARAWA ta dau saiti da yan amana insha Allah

DATTIJON arziki kuma jajirtattu A fagen Shugabanci ubamgiji ALLAH yacigaba da lamunce muku wakilimmu masu Daraja masu Taimako ba dare ba Rana,

Al'ummar Kwaya Kusar Na Alfahari daku Duba ga Kokartawa da kukeyi Wajen Zabulo musu Jajirtaccen Shugabanda zai Rikesu Amana da Kuma Zai Kyautatawa masu Ako wani Yanayin na Yau Da Kullum,

Tabbas Duniya tasan Dacewa kunrike amanar Juna,
kuma kunrike amanar Allah,
Sunsake kunrike amanar duk wani dan Siyasar Inuwar Jam'iyar Apc Dake Jihar Borno,

haka muke fatan ALLAH yabaku Duk Kanin Abinda Kuke nema A Rayuwarku, alfarmar annabi muhammad s,a,w ameen summa ameen







Sign Y-R-T
Yanga Reporters Team
26/11/2023

Ba'a Dana Sani Idan Akayi Hakuri Amma Ana Dana Sani Idan Ba'ayi Hakuri Ba, Hon. Salihu Adamu Yanga Ba shakka Hakuri da k...
25/11/2023

Ba'a Dana Sani Idan Akayi Hakuri Amma Ana Dana Sani Idan Ba'ayi Hakuri Ba,

Hon. Salihu Adamu Yanga Ba shakka Hakuri da kuma Taimakon Bayin Allah Yayi maka Rana

Duk Matsayin Daka Taka Hakurinka Yakaika Mai Gida Allah Ya Cigaba Da Yimaka Taimako👏

Zabebben Ciyaman Mai Jiran Gado Insha Allahu 🤲🤲

Sign Y-R-T
Yanga Reporters Team
25/11/2023

Address

Kwaya

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yanga Reporters team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Yanga Reporters team:

Share