18/11/2025
Yanzu nasan babu abinda zai yi yawo a yanar gizo kamar wannan labarin. Kuma al,umma zasu rabu kashi biyu dangane da wannan batun. Wasu zasu yi baqin ciki da jin wannan labarin. Wasu kuma zasu yi farin ciki da jin wannan labarin. Amma dai amatsayinka na mabiyin al,que,Ani Banga wani dalili da zaisa kayi baqin ciki ba. Ina so munutsu dakyaw mu mabiya al,qur,Ani muyi wa wannan lamarin kallo na tsanaki. Duk da cewa nasan irin wannan yafaru da wani malami a Kano kuma hakan yayi tasiri amma hakan baya nufin sheik Yahaya Ibrahim masussuka da kuma Abdul jabbar kaddara su iri da yace misali anyiwa Annabi Yusuf A.S sharri kuma hakan yayi tasiri akansa amma anyiwa Annabi Musa sharrin da yafi na Annabi Yusuf kuma wannan sharrin babu wani tasiri da yayi hasali ma yazama silar daukaka da,awar Annabi Musa A.S
Ga tambaya zuwa ga duk wanda zuciyarsa dake cike da tsoro
1 shin kana tunanin Masu qaryar sunnah sunfi fir,auna iya makirci ne ??
2 ko kuma kana ganin wata gazawa da malam yake da ita wanda zaisa sharrin su yayi tasiri akansa ??
3 yaushe imaninka yayi Rauni har kake ganin Allah bazai taimaki gaskiyaba ??
4 ko kuma kamanta fadin Allah s.w.a cewa ٱنا لننصر رسلنا والذين ءآمنوا في الحيوةالدنيا؟؟
Yaku masu imani da littafin Allah kusani wannan lamarin wata nasara ce mai girma garemu.
Kudaina jin tsoro kusani malam babu irin jarabawar da bai fuskanta ba
Kumaida wannan lamarin yazama wani abu wanda zai saku farin ciki amadadin bakin ciki
Kusani abinda suke tunani akanmu in Allah ya yarda bazai faruba
Kusani lokaci yayi da za a daina cewa iyayen Annabi ƴan wutane.
Lokaci yayi da za a daina kafirta masu yin Sallah
In Allah ya yarda wannan zaman sai yazama silar saka ta kunkumi akan da awar izalah
A qarshe ƴan uwa mu mayarda dare yazama lokacin addu,a a madadin bacci
Allah ya taimaki gaskiya a duk inda take yankuna qasqantar da qarya a duk inda take
copy!"