Krosha Haske Mult c.s Of Negria

Krosha Haske Mult c.s  Of Negria Farming & Bussnerss

25/08/2020

Welcome Back Mr New Chiaman Krosha Haske

25/03/2018

KAYE IYA KAYE
--------------------------
NAUSHI BAYAN NAUSHI DUKA HAR DA ZUWA ASIBITI
--
YAUDARA DA KUWASHE KAFA ABOKA HAMAYYA
-
SACE DALAGETE IN YAGAGARA YAUDARA DA MAKULLIN BABUR KO BUHUN TAKI UKU
--
JAN WUYA SARA S**A HAR DA KISAN KAI GA RASHIN TAKARDU MAKARATA
--
DUK A LERE YAKARE YAKARE
--
LAWAL BIGEBIGE
MARAFA MAI NE MA JARI
GATARI MABUDIN GONA
TO FARIYA TAKARE TUNDA ABIN YAKAI GA ZUWA ASIBITI

---
UP UP UP HON BUBA

MAULUD MAULUD MAULUD  Slm Zawuyyar Maulana Shekh Auwal Bin Usman Krosha Rta  Suna Gayayyatan Yanuwa Musilmi Kuma Muminai...
25/12/2016

MAULUD MAULUD MAULUD Slm Zawuyyar Maulana Shekh Auwal Bin Usman Krosha Rta Suna Gayayyatan Yanuwa Musilmi Kuma Muminai Masoya Annabi Muhammad S,a,w Mauludin Ta Da S**a Saba Akowace Shekara Bana Ma Za.Ayi Mauludi Ne K**ar Haka Ranar Juma.A 7 Gawata Rabiul Sani Wanda Yayi Daidai Da 7 /1 2017 Za A Kuwana Karatu Deewani Da Bayin Ka Darajojin Annabi S,a,w Kuma Da Zikri Za Awayi Gari Allah Yabada Ikon Zuwa Amen

20/10/2016

WAI TAMABAYAR DA KE SO INYIMA SHUGABA NIN RABA KAYAN NOMA NA K.E.D.P LERE LOCAL GVT

KAMAR SU ABDULLAHI OFTEKA :

DA TANIMU STORE KIFAR

DA SHUGABAN QUNGIYOYIN LERE SULEMAN

DA WAKILAN BANK NA B.O.A

SHIN KUNA NUFI KUGAMA RABA KAYAN TALLAFIN MANOMA KENAN
KO KUMA ME KUKE NUFI DA TALAKAWA DOMIN ASANI KOWANE ABAKU KOMAI AHANU KU KUMA YADDA KUKE GUDANAR DA AIKIN BA YADDA GWAMNATI TASAKU KUKE YIBA

DON HAKA INA KIRA GA GWAMNATI TASA IDO AKA RABA KAYAN NOMA NA JAHAR KADUNA MUSSAMA LERE
MUN FAHIMCI AKUWAI LAUJE CIKIN NADI

27/09/2016

Allah kabamu ikon cin Jarabawa Bijahi syyadul wujudi saw

13/08/2016

Akwai Damuwa Sosai A yakin saminaka Lere local Gvt Kaduna State
Aka maganar Tallafawa Manoma Wanda Haka yajawo Babbar Marsala A yankin .
Gwamnai Ta yi Shiri Tsaf Don't Tallafawa manoma Amma Makiya Cigaba Talakawan Suns So Suyima Abin Kafar Ungulu
Inda Suke ta wahalar su In kayi wannan Ace kayi wacen Bakuna Kuma Sun HaDa Da wakilan Gwamnati Iron su BOA Bank Da su Oftekase Da Ma,aikatan K.E.D.F Suna ta cutar Alumna .
K**a Dag kudin Rijista Qungiyya zuwa Bude Acct Har Izuwa Baiwa manoma Kayan Aiki SAI kabada Cin hanci zaka Sami Biyan Bukata Bayan kowa yasan Lokacin Noma yayi nisa Amma SAI yanzu ne Ake badawa Wanda haka Yasaba yadda Gwamnati ta Shira Bada Tallafin Don haka Gwamnati Ta sa Ido Aka haka

MOMI ZAWUYYA   HALIFATU SHEKUL ISLAM EL HAJ IBRAHEM INYASS  RTA
05/03/2016

MOMI ZAWUYYA HALIFATU SHEKUL ISLAM EL HAJ IBRAHEM INYASS RTA

19/01/2016

Ayanzu haka maulana shekh auwal bin usman yana Gabatar da karatun maulud Agarin Babbar Fadama cikin karamar Hukumar Lere kaduna state Dafatan Allah s,w,t yadawo mana dashi lfya

01/12/2015
16/08/2015

Wato ACIKIN WALIYAY ALLAH Dayawa zaka Wasu daga cikinsu basa yawa magana sabo da inciki yacika magana da karfi wahala yake haka idan tulu ko gora baicika ba sai kaji ruwa yana kara idan kuwa yakoshi ma,ana yacika da ruwa baza kaji yana motsi ba Idan kaduba kamar maulana kalifa Sinusi r.t.a saida takai in a kaimasa ziyara bayace komai sai dai hadimai kawai kamar yakubu gano kamar shehu musadidd duk wayannan waliyay haka sukacika da ma,arufa haka shehu balarabe jega tinda shehu yabashi Gafakar sa bai sake nema wani abuda zai ma muridai bayani ba Sai dai ko shiru kawaio

Address

Lere

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Krosha Haske Mult c.s Of Negria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category