Na'affa for 2019 madobi constituency

Na'affa for 2019 madobi constituency nice movement

30/03/2019
19/02/2019
WASAN KWAI KWAYO NE KAWAI muna kira ga al'ummar karamat hukumar mafobi dasuyi watsi da wani labarin sakamakkn kanzan kur...
05/10/2018

WASAN KWAI KWAYO NE KAWAI
muna kira ga al'ummar karamat hukumar mafobi dasuyi watsi da wani labarin sakamakkn kanzan kurege da aka sana jiya.kuma muna so mutane su sani cewa kosu wadanda s**ai hakan tuni s**a kira Hon.kabiru yusuf chinkoso sakai mada murna sai dai kawai suna so su bata tunanin mahoya bayan sune .bayan haka muna so jama'a da suyi wannan tambayar akaran kansu kamar haka:
1.kunka fuskar Hon.musa ilyasu a wurin fadin saka makon?
2.kunga fuskar DR.MUHAMMAD ADAMU KWANKWASO ?
2.kunga fuskar Hon.lawal yahya a w?
wanda munsan cewa duk sanda akai zabe hon.commissioner ne yake zuwa yahi confrence da mutane kamar yadda yayi lokacin zaben chairman na yanzu.da wadannan hujjoji muke kara sana da jama'a cewa kada ko hankalinsu ya tashi. Hon.kabiru yusuf chinkoso ne dan takarar jam'iyar APC Akaramar hukumar madobi.allah ya dafa mana.

The HON Company designs and manufactures inspiring office furniture including office chairs, desks, tables, filing cabinets, workstations and workplace tools.

SAKON BAN GAJIYA Hon.kabiru yusuf chinkoso yana mika sakon ban gajiya ga dukkan al'ummar karamar hukumar madobi bisa kad...
04/10/2018

SAKON BAN GAJIYA
Hon.kabiru yusuf chinkoso yana mika sakon ban gajiya ga dukkan al'ummar karamar hukumar madobi bisa kada masa kuri'a azaban fidda gwani wanda akayi yua 04/10/2018 na jam'iyar APC chanji.godiya ta musamman ga duk jagororin jam'iyyar APC na wannan jiha tamu da karamar hukuma tamu mai albarka. haka kuma yana mika sakon godiya ga Hon.sulaiman mukhtar da jama'arsa Hon.Dahiru Nambi da jama'arsa da fatan za'a fito yayin babban zaben gama gari daza'ayi Allah ya taimaki wannan karamar hukuma tamu da jiharmu da kasa baki daya.

Jamu ka kaimu
30/09/2018

Jamu ka kaimu

Kabiru chinkoso awareness movement
14/09/2018

Kabiru chinkoso awareness movement

Alhamdulillah. Unsiyi form
09/09/2018

Alhamdulillah. Unsiyi form

06/09/2018

Vote wisely

05/09/2018

YA ALLAH AGAREKA MUKE NEMA

05/09/2018

Wwnan zaure zai mai da hankali ne wajen bayyana manufofin Wanda aka bude shafin don shi

Address

Madobi
711

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Na'affa for 2019 madobi constituency posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share