Arewa ce agabanmu

Arewa ce agabanmu Socialism

YANZU YANZU: Hukumar zabe ta kasa wato INEC ta saki sunayen yan majalisun tarayya na jihar Kano su 24.Sai dai hukumar ta...
07/03/2023

YANZU YANZU: Hukumar zabe ta kasa wato INEC ta saki sunayen yan majalisun tarayya na jihar Kano su 24.

Sai dai hukumar ta ki ayyana sunan Alasan Ado Doguwa a matsayin wanda ya lashe zaben kananan hukumomin Tudun wada/Doguwa bisa wasu dalilai.

Cencenta kawai mukeso ayi a a zaben da muke dashi ranan asabar mai zuwa
07/03/2023

Cencenta kawai mukeso ayi a a zaben da muke dashi ranan asabar mai zuwa

07/03/2023

Assalamu alaikum ?

Address

Maiduguri
002244

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa ce agabanmu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Arewa ce agabanmu:

Share