Sabon Gari Lamurde Local Gov't Devment

Sabon Gari Lamurde Local Gov't Devment This page opened so as to make people update about our locality

09/03/2023

Agricultural Biochemistry

07/03/2023

Assalamu'alaiku, ya yan uwa jama'ar Sabon Garin Kabawa, Lamurde Local Govt da daukakin al'ummar Lamurde local Government.
Dafatan Allah ya sa muyi xaben Governor da state assembly lfy. Muna rokon Allah ya zaba mana mafi alkairi. Ameen.
Writer: T.Y

ASLM. Ina fatan alkairi ga dukkan al'ummar sabon gari da sassan Lamurde lacal government area. Muna rokon Allah madaukak...
16/02/2021

ASLM. Ina fatan alkairi ga dukkan al'ummar sabon gari da sassan Lamurde lacal government area. Muna rokon Allah madaukaki da ya sanya ALbarKA ga dukkan ayyukanmu kamar aikin da mukama kai maana noma ameen.
Writer; T.Y

12/06/2020

Assalamu alaikum warahamatullahi taala wabarakatuhu.
Yan uwa jama'ar Lamurde Local Govt Ina muna barka dq ranar juma'a dafatan Allah ya ansa ibadunmu ameen.
Sannnan inaso nayi amfani da wannan dama na mika sakon jaje da kuma Taaxiya zuwq ga yan uwa mazauna garuruwa da rikici ya shafesu. Muna rokon Allah da tsalkakqn sunayenshi ya kawona saukin wayaynnan rikice- rikice da suke damun mu, sukuma masu hannu a ciki Allah ya tona musu asiri ameen.
Writer. T.Y

15/05/2020

Assalmu alaikum warahamatullahi taala wabarakatuhu.
Yan uwa jama'ar sabongari inamuku fatan alkairi dafatan Allah yakar bi ibadunmu ameen.

Address

Mayo Belwa

Telephone

+2348167409084

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabon Gari Lamurde Local Gov't Devment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Sabon Gari Lamurde Local Gov't Devment:

Share