APC Magama LOCAL Government

APC Magama LOCAL Government Authentic All Progressive Congress APC Updates In Magama Local Government, Niger State and Nigeria atlage.

Assalamu Alaiikum Warahmatullah Munayiwa Ɗaukacin Al'ummar Karamar Hukumar Magama Barka Da Sallah 🍖🥩🍗 Dafatan Allah Ya Ƙ...
27/05/2026

Assalamu Alaiikum Warahmatullah Munayiwa Ɗaukacin Al'ummar Karamar Hukumar Magama Barka Da Sallah 🍖🥩🍗 Dafatan Allah Ya Ƙarbi Ibadun Mu AMIN.

Taqabbalallahu Minna Waminkum.

Barkan Ku Da Sallah

Daga Shugaban Jam'iyyar APC Magama L.G Alhaji Buhari Abdullahi Ibeto ✅

Assalamu Alaiikum Warahmatullah, Fatan Alheri Dakuma Yin Sallah Bukukuwar Sallah Lafiya Daga Zonal Chairman Niger Ta Are...
27/05/2026

Assalamu Alaiikum Warahmatullah, Fatan Alheri Dakuma Yin Sallah Bukukuwar Sallah Lafiya Daga Zonal Chairman Niger Ta Arewa.

Muna Rokon Jama'a Suyiwa Neja Ta Arewa Addu'ar Zaman Lafiya Arziki Da Cigaba Da Neja Da Nigeria Dama Ƙasar Musulunci Baki Ɗaya.

Taqabbalallahu Minna Waminkum, Allah Ya Mai-maita Muna Amin.

Barkan Ku Da Sallah. Daga Shugaban Jam'iyyar Da Na Neja Ta Arewa Baki Ɗaya Hon. Yahaya Muhammed Adamu Borgu ✅

Umaru Mohammed Bago
Apc National Secretariat
APC NigerState

Shugaban Jami'iyyar APC Na Karamar Hukumar Magama LG HON. ALHAJI BUHARI ABDULLAHI IBETO Ya Tabbatar Da Cewa Bayan Zaman ...
21/05/2026

Shugaban Jami'iyyar APC Na Karamar Hukumar Magama LG HON. ALHAJI BUHARI ABDULLAHI IBETO Ya Tabbatar Da Cewa Bayan Zaman Masu Ruwa Da Tsaki Na Jam'iyyar APC Magama L.G Ankai Ga Matsayar Yarda Da Kuma Amincewa Da Hon. Alhaji Dauda Umar ( kafanin jibrin) Amatsayin Dan Takaran Kujeran Majalisar Dokoki na ƙaramar hukumar Magama A Jahar Neja Karkashin Jam'iyyar APC.

Shugaban Jami'iyyar APC Magama HON. ALHAJI BUHARI ABDULLAHI IBETO Ya Tayashi Murna Dakuma Godewa Duk Masu Ruwa Da Tsaki Wurin Gudanar da Wannan Konseso Lafiya Lau Tun Daga Mai Girma Manomin Gomna Umaru Mohammed Bago Da Dr. Mamuda Mamman Executive Chairman Magama Da Duk Waɗan Da Sukayi Kokarin Ganin Wannan Nasarar.

APC MAGAMA 💪💯✅
RENEWED HOPE ASSURED 27 🙏

Jerin waɗanda aka sanar da lashe zaɓe a Jihar Neja a zaben fidda Gwanaye na Jam'iyar APC. Sanatoci: Shiyya ta ɗaya" Hon....
20/05/2026

Jerin waɗanda aka sanar da lashe zaɓe a Jihar Neja a zaben fidda Gwanaye na Jam'iyar APC.

Sanatoci: Shiyya ta ɗaya" Hon. Sani Kutigi, Shiyya ta biyu" Sani Musa 313, Shiyya ta uku" Abubakar Sadiq Sani Bello.

Kujerar Majalissar Wakilai:

~ Bida, Gbako da Katcha" SMA.

~ Lapai da Agaie" Hon. Mahmud Abdullahi.

~ Chanchaga" Ado Salami.

~ Bosso/Paikoro" Engr Ibrahim Dada.

~ Suleja,Tafa da Gurara" Hon. Adamu Tanko Lakwaja.

~ Shiroro, Rafi da Munya" Isma'il Musa Modibbo.

~ Kontagora, Wushishi, Mariga da Mashegu" Abdullahi Garba.

~ Magama da Rijau" Farfesa Yakubu Auna.

~ Borgu da Agwara" Hon. Jafar Mohammed Damisa.

Alhamdulillah Magama Is Sealed Now 😁 Congratulations To the Consensus Candidates State Assembly And RIJAU-MAGAMA FEDERAL...
16/05/2026

Alhamdulillah Magama Is Sealed Now 😁
Congratulations To the Consensus Candidates State Assembly And RIJAU-MAGAMA FEDERAL CONSTITUENCY.

Accept Our Congratulations 🎉👏
Alhaji Dauda Umar Kampani MHA
Hon. Prof. Muhammad Yakubu Auna MHR 💪✊💯✅

15/05/2026

RIJAU-MAGAMA FEDERAL CONSTITUENCY CONGRATULATIONS TO THE CONSENSUS CANDIDATE PROFESSOR MUHAMMAD YAKUBU AUNA

The Farmer Governor HE Umaru Muhammad Bago Have Done 👍 It Also In Magama. Gomna Ya Jagoranci Sulhun Ƴan Ƙararan Majalisa...
15/05/2026

The Farmer Governor HE Umaru Muhammad Bago Have Done 👍 It Also In Magama.

Gomna Ya Jagoranci Sulhun Ƴan Ƙararan Majalisar Jaha Tsakanin Kampani Da Mareveni.

Yayin Da Ya Baiwa Yusuf Mareveni Hakuri Yabarma Alhaji Dauda Kampani.

Congratulations Alhaji Dauda Kampani. 💪💪💪✅

ABUJA, FCTMAY 14, 2026PRESS STATEMENTAPC POSTPONES HOUSE OF REPRESENTATIVES PRIMARY ELECTION TO SATURDAY, OTHER DATES RE...
14/05/2026

ABUJA, FCT

MAY 14, 2026

PRESS STATEMENT

APC POSTPONES HOUSE OF REPRESENTATIVES PRIMARY ELECTION TO SATURDAY, OTHER DATES REMAIN UNCHANGED

The All Progressives Congress (APC) announces the postponement of the House of Representatives Primary Election for the 2027 General Elections to Saturday, 16th May, 2026.

Previously announced Primary Election dates for the Senate, State Houses of Assembly, Governorship and Presidential primaries REMAIN UNCHANGED.

The Primary Elections will now be held as follows:

• House of Representatives - Saturday, 16th May, 2026

• Senate - Monday, 18th May, 2026

• State House of Assembly - Wednesday, 20th May, 2026

• Governorship - Thursday, 21st May, 2026

• Presidential - Saturday, 23rd May, 2026

Signed:

Felix Morka, CON
National Publicity Secretary
All Progressives Congress (APC)

01/05/2026

Alhamdulillah Jiya 30-04-2026 Deputy NATO Chairman Niger State HON. ALHAJI BUHARI ABDULLAHI IBETO Kuma Shugaban Jam'iyyar APC Na Karamar Hukumar Magama L.G Niger State Chapter Ya Jagoranci Buɗe Sabon Ofishin NATO Amadadin NATO State Chairman, Wanda Ofishin Shine Branch II Office A Kwatin Yamma Kontagora Local Government Niger State Tareda Alhaji Yahaya Masuga Chairman NATO Branch I kontagora Dakuma Vice Chairman Mass Transit Niger State Chapter Da Sauransu.

UP NATO
UP NATO
UP NATO

Address

Magama
Minna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APC Magama LOCAL Government posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to APC Magama LOCAL Government:

Share