Masoyin sarakuna arewa

Masoyin sarakuna arewa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masoyin sarakuna arewa, Palace, Minna.

Rugum babba motsi hadari malfar duniya Dan shehu sulu gambari jikan muhammadu laufe Aremo bawa  ..bawan Allah  Mai marta...
28/01/2021

Rugum babba motsi hadari malfar duniya Dan shehu sulu gambari jikan muhammadu laufe Aremo bawa ..bawan Allah

Mai martaba Alh Dr Ibrahim sulu gambari .ofr sarkin ilori

Muna fatan Allah ubangiji ya karawa rayuwa jinkiri mai albarka qariqa har mahadi

M,S,A

Allah ya karbi ubadodin mu albarkaci wanna rana mai tarin albarka Jumma'a mubarak gombawa(M ..S ..A)
01/01/2021

Allah ya karbi ubadodin mu albarkaci wanna rana mai tarin albarka

Jumma'a mubarak

gombawa

(M ..S ..A)

Jumma a Mubarak'
01/01/2021

Jumma a Mubarak'

Farin gani Dan shehu ..
01/01/2021

Farin gani Dan shehu ..

Ameen urban kasa ....
01/01/2021

Ameen urban kasa ....

Allah yasa mutuwa hutuce agaresa
01/01/2021

Allah yasa mutuwa hutuce agaresa

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN.

Allah yayi ma Alh. Abdulkadeer Iya Pate Talban Zazzau rasuwa, ya rasu bayan 'yar Gajeruwar rashin lafiya da Fatan Allah ya ji ƙan sa da Rahama.
JANAZAH: Bayan Sallar jumaa a fadar Zazzau

Allah ya amfanardamu muna godiya
01/01/2021

Allah ya amfanardamu muna godiya



NASIHA CE:

SALLAN DHUHA (WALAHA)

Shaykh bin Baaz (Rahimahullah) yace;

"Sallan walaha sunnah ce Mai karfi, mafi karancinta raka'a biyu, mafi falalanta Kuma raka'a takwas, idan mutum ya kara akan hakan babu laifi, domin ya tabbata Manzon Allah ya sallaceta raka'a takwas a lokacin fatahu Makkah".

نور على الدرب (٣٩٣-١٠)

Allah Ta'ala ya bamu ikonyi.

Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Jumma'a

fatan kowa ya tashi cikin koshin lafiya Allah yabamu wuni lafiya
01/01/2021

fatan kowa ya tashi cikin koshin lafiya

Allah yabamu wuni lafiya

Address

Minna

Telephone

+2348102644957

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masoyin sarakuna arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Masoyin sarakuna arewa:

Share

Category