Nnpp progressive movement, kano state chapter

Nnpp progressive movement, kano state chapter This movement is created to assist the national party in mobilization and creating awareness from the grassroots (voters) to the party leaders

30/03/2024
Day 2 The National Leader of the NNPP His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso chaired a meeting with leaders of NNPP fr...
06/03/2024

Day 2 The National Leader of the NNPP His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso chaired a meeting with leaders of NNPP from some states in order to reposition the party. The meeting took place today (6th March, 2024) at the Maitama residence of the National Leader.

MATASHI DAN GWAGWARMAYA KENAN DAGA KARAMAR HUKUMAR KUNCHI COMR.KABIR LAFIYA JARI KUNCHI WANDA YAKE KAN WANNAN TSARI TSAW...
06/03/2024

MATASHI DAN GWAGWARMAYA KENAN DAGA KARAMAR HUKUMAR KUNCHI COMR.KABIR LAFIYA JARI KUNCHI WANDA YAKE KAN WANNAN TSARI TSAWON SHEKARU KAMAR YANDA KUKA GANSHI TAREDA MAI GIRMA GWAMNA DAKUMA KAKIN GWAMNATIN JAHAR KANO.SUNUSI BATURE DAWAKIN TOFA.

Announcement/Sanarwa Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, the 2023 presidential candidate of the NNPP would commission the party’s...
07/10/2022

Announcement/Sanarwa

Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, the 2023 presidential candidate of the NNPP would commission the party’s campaign office in Kano located at Sharada area, Kano state

All party stakeholders including candidates, executives and the teaming supporters and social media activists are invited to witness the commissioning ceremony scheduled to hold on afternoon of Sunday 9th October, 2022.

Come one, come all......

Maigirma Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP a 2023 zai kaddamar da babban ofishin yakin neman zabe a Kano dake yakin Sharada a Jahar Kano.

Don haka ana gayyatar dukkanin masu ruwa da tsaki na jam'iyyar da s**a hada da 'yan takara da shugabannin jam'iyya da magoya baya da kuma 'yan soshiyal midiya wajen halartar wanna taro ranar lahadi da rana.

Sanusi Bature Dawakin-Tofa
The Spokesperson to:
Engr. Abba K. Yusuf
NNPP Governorship Candidate
Kano State 2023.

NNPP Presidential candidate, Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE with Two (2) Pilots Captain Muhammad Mahi Sunusi and S...
21/09/2022

NNPP Presidential candidate, Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE with Two (2) Pilots Captain Muhammad Mahi Sunusi and Senior First Officer Aminu Muhammad Usman today (21 September, 2022) aboard AZMAN AIR from Brinin Kebbi to Abuja.

Coincidentally, the two Pilots were among the 100 Pilots who benefited from Kano State foreign scholarship sponsored by Sen. Kwankwaso during his tenure as Kano State governor.

The NNPP Presidential Candidate, HE Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, arrives (17th September, 2022) at Odion Warri,...
17/09/2022

The NNPP Presidential Candidate, HE Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, arrives (17th September, 2022) at Odion Warri,Delta State.

The NNPP Presidential Candidate, HE Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, arrives (17th September, 2022) at Osubi Airpor...
17/09/2022

The NNPP Presidential Candidate, HE Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, arrives (17th September, 2022) at Osubi Airport, Warri Delta State. He was received by the NNPP state party leaders, candidates and supporters.

Shekaru 17 kawai yayi a matsayin ma'aikacin Gwabnatin Jahar Kano ƙarƙashin hukumar samar da ruwan sha. Daga nan ya ajiye...
16/09/2022

Shekaru 17 kawai yayi a matsayin ma'aikacin Gwabnatin Jahar Kano ƙarƙashin hukumar samar da ruwan sha. Daga nan ya ajiye aikin ya tsunduma siyasa cike da burin ta wannan hanyar ne zai cika burinsa na zamantowa silar farin cikin al'ummarsa.

Ya taɓa zamantowa ɗan majalisar wakilai ta tarayya har ma ya kasance mataimakin shugaban majalisar.

Ka na ya zamanto Gwabna har sau biyu a Jaha mafi yawan al'umma bisa doron lissafin ƙididdigar 2006.

An naɗa shi muƙamin ministan tsaron Ƙasar nan, inda ya riƙe kujerar har tsawon shekaru 3.

Gwabnatin tarayya ta taɓa wakilta shi a matsayin wakilinta kan samar da zaman lafiya a yankin Dafur.

Ta kuma taɓa bashi muƙami na musamman domin ya zamanto wakikin Arewa maso yammacin Ƙasar nan a hukumar Niger Delta Development Commission (NDDC). Muƙamin da ya ajiye don kare martaba da ƙimarsa bisa abubuwan almundahanar da ya riska a wannan hukumar.

Bai gushe ba yana taka mabambantan muƙamai a matakai daban daban a faɗin Ƙasar nan har sai da ya zamanto Sanatan Kano ta tsakiya.

A cikar lissafi babu wani matakin gogewar sanin aiki da kuma sanin Gwabnatin Jaha da tarayya da bai sani ba.

Yayi mu'amala da kuma gogayya da mabambantan mutane gami da ƙabilu da addinai daban daban. Wanda hakan ya bashi gogewar iya zama da jama'a.

Duk da wannan gogewa da yake da ita gami da matakan da ya tattaka a siyasance wai bai isa ya iya riƙe shugabancin Ƙasar nan ba.

Amma kuma masu faɗin hakan suna ganin Tinubu ya isa ya riƙe, duk kuwa da cewa bayan Gwabna sau biyu da kuma Sanata a Jamhuriya ta biyu da ya zamanto ya fi shi cancanta da kuma gogewa a batun riƙe shugabancin Ƙasar nan.

Mai girma jagora Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci ofishin jakadancin Birtaniya dake Nigeria domin isar da ta'aziyy...
16/09/2022

Mai girma jagora Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci ofishin jakadancin Birtaniya dake Nigeria domin isar da ta'aziyyar mutuwar sarauniyar England Elizabeth II a wannan rana ta juma'a.

Jahar Niger Sai godiya.Yanzu kenan yayin da madugun kwankwasiyya engineer dr rabiu musa kwankwaso yake bude office na ja...
14/09/2022

Jahar Niger Sai godiya.

Yanzu kenan yayin da madugun kwankwasiyya engineer dr rabiu musa kwankwaso yake bude office na jam iyyar NNPP a jihar niger state.

Address

Hotoro
Nasarawa
445

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nnpp progressive movement, kano state chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Nnpp progressive movement, kano state chapter:

Share