Ngelzarma Tafi Jam'iya

Ngelzarma Tafi Jam'iya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ngelzarma Tafi Jam'iya, Political organisation, Ngelzarma.

On Behalf of Ngelzarma Tafi Jam'iya Congratulations on your well-deserved success! You're an inspiration!Wishing you eve...
02/06/2023

On Behalf of Ngelzarma Tafi Jam'iya
Congratulations on your well-deserved success! You're an inspiration!
Wishing you even more success in the future.
Baba Goni Bade

Photo Na daya Makarantar Maimaje Primary School kenan,Photo Na biyu 2 Cikin Mahautar (Mayanka) Ngelzarma kenan,Photo Na ...
22/02/2023

Photo Na daya Makarantar Maimaje Primary School kenan,

Photo Na biyu 2 Cikin Mahautar (Mayanka) Ngelzarma kenan,

Photo Na uku 3 Tankin ajiyan Ruwane Na (Borehole) din Yankin Pawari, Maimaje, Wale, Unguwar Koriyel, Da kewaye.

Wadannan Nadaga cikin Manyan Matsalolin dake Damun Al'ummar wannan Yaki namu, Mundade Muna Miqa kokenmu Ga yan Siyasa zasuyi Alkawarin Zasuyi amma daga Karshe Shiru kakeji "Wai Malam yaci Shirwa".
Mukaga yadace Muhada kai Mu Al'ummar Yankin Da abin yashafa Domin kawo Mafita awannan karo, mundaina yadda Da Alkarin Da Baza'a cikaba , ashirye muke Muyi kowane Dan Takara Matuqar zaikawo mana karshen daya daga cikin Wadannan Matsalolin namu koda kuwa daga Wace Jam'iyar yake.
Baruwanmu APC ko PDP ko NNPP.

Wannan itace Matsayayarmu

dangane Da Zabe Mai Zuwa.

Address

Ngelzarma

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ngelzarma Tafi Jam'iya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share