Northern traditional Emirates

Northern traditional Emirates We created this page to promote and bring together all the Emirates across the Northern region and throughout Nigeria.

Our aim is to promote and celebrate our traditional institutions, culture, heritage, and everything related to them. 🙌

Mai Martaba Sarkin Giade ✊
23/08/2026

Mai Martaba Sarkin Giade ✊

HRH EMIR OF KANO ✊
22/08/2026

HRH EMIR OF KANO ✊

HRH EMIR OF GOMBE ✊
22/08/2026

HRH EMIR OF GOMBE ✊

Barka Da Zagayowar Haihuwa Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP  ✊
22/08/2026

Barka Da Zagayowar Haihuwa Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ✊

Dukiya gwanin ban sha'awađŸ’„
22/08/2026

Dukiya gwanin ban sha'awađŸ’„

KU BIYO MU A TASHAR NORTHERN TRADITIONAL EMIRATES Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.Muna kira da babbar murya ...
21/08/2026

KU BIYO MU A TASHAR NORTHERN TRADITIONAL EMIRATES

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

Muna kira da babbar murya ga dukkan masoya al’adu, sarauta da tarihi, da su biyo mu a wannan tasha tamu mai albarka, Northern Traditional Emirates (NTE). 🙌

Wannan tasha an kafa ta ne domin kasancewa madogara wajen kawo muku ingantattun labarai da bayanai da s**a shafi masarautu, sarakuna, al’adun gargajiya da tarihin Arewa.

🕌 Manufarmu ita ce:
Mu taimaka wajen karewa da raya al’adunmu, da yada kyawawan tarihin sarakunanmu da masarautunmu, tare da kawo muku sahihan labarai da abubuwan da s**a shafi ci gaban al’umma da Arewa baki ɗaya.

đŸ€ Northern Traditional Emirates ta ɗauki alƙawarin kawo muku abubuwa masu inganci, cikin mutunci, gaskiya da kishin al’ada.

📱 Ku Biyo Mu (Follow), ku Share, ku kuma gayyaci abokai da ‘yan uwa domin mu tafi tare wajen raya al’adunmu da gadon kakanninmu.

Northern Traditional Emirates (NTE)

With Authentic Heritage at All Time 🏇👑

Al’ada — Sarauta — Tarihi — Ci gaban Al’umma. đŸ€ŽđŸ§Ą
Links https://www.facebook.com/share/1VykCJ8ZjJ/?mibextid=wwXIfr

MAI MARTABA SARKIN DUTSE YA KARƁI BAƘUNCIN MAI MARTABA SARKIN RANOA Jiya, Mai Martaba Sarkin Dutse, Alhaji Hamim Nuhu Mu...
21/08/2026

MAI MARTABA SARKIN DUTSE YA KARƁI BAƘUNCIN MAI MARTABA SARKIN RANO

A Jiya, Mai Martaba Sarkin Dutse, Alhaji Hamim Nuhu Muhammad Sunusi, ya karɓi baƙuncin Mai Martaba Sarkin Rano, Ambasada (Dr.) Alhaji Muhammad Isa Umaru (Autan Bawo), wanda ya kai masa ziyarar sada zumunci tare da wasu daga cikin Hakimansa.

Ziyarar ta kasance wata dama ta ƙarfafa kyakkyawar alaƙar zumunci da ke tsakanin Masarautar Dutse da Masarautar Rano, wadda ta samo asali tun daga iyaye da kakanni.

A yayin ziyarar, an tattauna batutuwa masu muhimmanci da s**a shafi ƙarfafa zumunci, haɗin kai da kuma ci gaba da kyakkyawar alaƙa tsakanin masarautun biyu.

Allah yataimaki sarki, Allah yakarawa sarki lafiya.

21/08/2026

Part 9

21/08/2026

Part 8

21/08/2026

Part 7

Address

Ringim

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Northern traditional Emirates posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share