Sabon Gari Local Government update

Sabon Gari Local Government update Sabon Gari Local Government

A yau ne shuwagabannin jam'iyyar APC reshen gundumar  Chikaji dake karamar hukumar sabon gari s**a kawoma shugaban karam...
18/11/2024

A yau ne shuwagabannin jam'iyyar APC reshen gundumar Chikaji dake karamar hukumar sabon gari s**a kawoma shugaban karamar hukumar sabon gari Hon Jamilu Abubakar Albani ziyarar, taya murna , inda s**a Sami tarba daga mataimakin shugaban karamar hukumar Hon Kamilu Abdulkarim da kakakin majalisar karamar hukumar Hon Sani Jibrin Chikaji a ofishinsu dake karamar hukumar

01/07/2024
CIGIYA CIGIYA CIGIYA
09/02/2023

CIGIYA CIGIYA CIGIYA

WANNAN YARON DA KUKE GANI AN TSINCE SHI AGARIN KWANGIL DAKE KARAMAR HUKUMAR SABON GARI YA CE SUNANSA SAIFULLAHI, SUNAN M...
09/02/2023

WANNAN YARON DA KUKE GANI AN TSINCE SHI AGARIN KWANGIL DAKE KARAMAR HUKUMAR SABON GARI YA CE SUNANSA SAIFULLAHI, SUNAN MAHAIFINSA MALAM NA ASABE SUNAN MAHAIFIYARSA ASABE SUNAN KANNENSA IBRAHIM DA HALIMA WANDA SUKE ZAUNE A GARIN PAMBEGUA DAKE KARAMAR HUKUMAR KAURU A JIHAR KADUNA DUK WANDA ALLAH YASA YA GANSHI KUMA YA SANSHI YA SANAR DA IYAYENSHI SU TUNTUBI WANNAN LAMBAR WAYA KAMAR HAKA 07068943455

29/09/2022

Good day to all the good people of Sabon Gari Local Government

Address

Sabon Gari

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabon Gari Local Government update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share