Hisbah Sabon Gari, Zaria

Hisbah Sabon Gari, Zaria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hisbah Sabon Gari, Zaria, Government Organization, SABON GARI LG GAMBO SAWABA SECRETARIAT, Sabon Gari.

17/07/2026
OPERATION NASIHA.Rundunar dakarun Hisbah ta ƙaramar Hukumar sabon gari ƙarƙashin jagorancin Kwamandan ta Malam  Auwal Ab...
17/07/2026

OPERATION NASIHA.

Rundunar dakarun Hisbah ta ƙaramar Hukumar sabon gari ƙarƙashin jagorancin Kwamandan ta Malam Auwal Abubakar Adam ta ƙaddamar da wani samame a jiya 16/7/2026 da daddare a Yankin kogin mata Dogarawa/Chikaji kuma ta samu gagarumar nasara.

An tarwatsa daba ta shaye-shaye sama da guda Shida(6) tare da k**a matasa guda biyar dukkan su ɗauke da kayan maye.

Allah ya ƙara ba Hukumar Hisbah Nasara da taimako a duk in da take a Nigeria.

✍️
Faisal Abubakar Albagawiy Act P.R.O

Alhamdulillah it's Juma'a. May Almighty  Allah  accept all our Ibadah, supplications, keep us steadfast in His path and ...
17/07/2026

Alhamdulillah it's Juma'a.
May Almighty Allah accept all our Ibadah, supplications, keep us steadfast in His path and grant us the goodness of this world and hereafter.. Ameen.

Hisbah divisional commander.

RAYUWA MAI ƊAƊIShirka na ɓata imani.Gori na mata sadaƙa.Riya na ɓata aiki.Rowa na ɓata mutunci.Annamimanci na ɓata danga...
16/07/2026

RAYUWA MAI ƊAƊI

Shirka na ɓata imani.
Gori na mata sadaƙa.
Riya na ɓata aiki.
Rowa na ɓata mutunci.
Annamimanci na ɓata dangantaka.
Butulci na ɓata aminci.
Ƙarya na ɓata yarda.
Zina na ɓata nasaba.
Shaye-shaye na ɓata hankali.
Almubazzaranci na ɓata dukiya.

Mun shiga kogin mata dake dogarawa/Chikaji Ward a yau 12/7/2026 tare da Shuwagabannin kungiyar Yankin domin ganin Yanda ...
12/07/2026

Mun shiga kogin mata dake dogarawa/Chikaji Ward a yau 12/7/2026 tare da Shuwagabannin kungiyar Yankin domin ganin Yanda zamu haɗa ƙarfi domin kauda ayyukan baɗala da ya addabi mazaunan Yankunan.

Allah ya basu Nasara Amin.

Hisbah Aikin ALLAH.

.."And He is Allah, [the only deity] in the heavens and the earth. He knows your secret and what you make public, and He...
26/06/2026

.."And He is Allah, [the only deity] in the heavens and the earth. He knows your secret and what you make public, and He knows that which you earn." (Q, 3:6 ). Jummu'ah Mubaarakah..

11/03/2026

Ku fara sanya ido kan ƴaƴa da ƙannen ku mata, Yanzu ne samari suke zuba adashi da Sallah su ɗiba👌

*Ramadan Day 9.*Ya Allah, on this day, grant us a share from Your mercy which is wide, guide us towards Your shining pro...
26/02/2026

*Ramadan Day 9.*

Ya Allah, on this day, grant us a share from Your mercy which is wide, guide us towards Your shining proofs, lead us to Your all encompassing pleasure, by Your love, O the hope of the desirous.
Barka da Shan Ruwa☕

The People's Governor Is 55 Today.We Are Celebrating A Leader, The Unifier And Rural Transformer, His Excellency Senator...
31/12/2025

The People's Governor Is 55 Today.

We Are Celebrating A Leader, The Unifier And Rural Transformer, His Excellency Senator Sani, CON.

May Almighty ALLAH Bless His New Age, Guide, Protect And Increase Him In Health And Wealth.

Happy 55th Birthday Sir.

Address

SABON GARI LG GAMBO SAWABA SECRETARIAT
Sabon Gari
810103

Telephone

+2348113524351

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hisbah Sabon Gari, Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hisbah Sabon Gari, Zaria:

Shortcuts

Share