Samaru APC Youth Forum

Samaru APC Youth Forum OFFICIAL handle of the samaru APC Youth Forum for a better samaru ward for all.

26/02/2026
12/12/2025

May Almighty Allah bless you with a life of lasting fulfilment, elevate you to the highest ranks of honour, purify your heart, grant you sound health and abundant mercy, and protect you from every form of evil.
Ameen.
Jumu’at Mubarak.

25-10-2025Shima M Said Babani chairman PDP Samaru Youth forum shima da tawagar shi sun yanke shawarar bin oga Hon Sadiq ...
25/10/2025

25-10-2025

Shima M Said Babani chairman PDP Samaru Youth forum shima da tawagar shi sun yanke shawarar bin oga Hon Sadiq Ango Abdullahi zuwa jam'iyyar APC Mai Albarka Muna Addu'a Allah ya sa haka ya zamemana Alheri mu da Al'ummar sabon Gari Amin 🤲.

DAN MAJALISAR TARAYYA NA SABON GARI YA KARBI KATIN JAM’IYYAR APC A WARD DINSAA yau Jumu’a, 24 ga Oktoba, 2025, Dan Majal...
24/10/2025

DAN MAJALISAR TARAYYA NA SABON GARI YA KARBI KATIN JAM’IYYAR APC A WARD DINSA

A yau Jumu’a, 24 ga Oktoba, 2025, Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Sabon Gari Federal Constituency, ya karɓi katin zama ɗan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Hanwa Ward, cikin Sabon Gari Local Government Area, Kaduna State, Nigeria.

Taron karɓar katin jam’iyyar ya samu halartar shugabannin jam’iyyar APC na matakai daban-daban, magoya baya, da manyan ‘yan siyasa daga sassa daban-daban na jihar.

A yayin karɓar katin nasa, Dan majalisar ya bayyana cewa matakin da ya ɗauka na komawa jam’iyyar APC na da nasaba da ci gaba da haɗin kai, cigaban al’umma, da kuma tabbatar da ingantaccen wakilci ga jama’ar Sabon Gari.

Ya kuma gode wa shugabannin jam’iyyar da magoya bayansa bisa irin goyon bayan da s**a nuna masa tun daga farko har zuwa wannan lokaci.

Signed By Hon Sadiq Ango Abdullahi Media Team Member House Of Representative Sabon Gari Federal Constituency, Deputy Chairman House Committee On FERMA ✍️

Hon Sadiq Ango Abdullahi Sau biyu ne dayardar AllahAllah ya maimaita mana✌️🤲
23/10/2025

Hon Sadiq Ango Abdullahi Sau biyu ne dayardar Allah

Allah ya maimaita mana

✌️🤲

Hon Sadiq Ango Abdullahi ya koma jam’iyyar APC yau officially, inda gwamnan jihar kaduna uba sani ya karbesuAllah ya ciy...
18/10/2025

Hon Sadiq Ango Abdullahi ya koma jam’iyyar APC yau officially, inda gwamnan jihar kaduna uba sani ya karbesu

Allah ya ciyar da al’ummar sabon gari gaba

Hon sadiq Ango Abdullahi zaka maimaita insha Allahu

17/10/2025Alhamdulillah Bayan dogon nazari dakuma shawarwari damukayi lungu da sako na bangarori daban daban a sabon gar...
17/10/2025

17/10/2025

Alhamdulillah
Bayan dogon nazari dakuma shawarwari damukayi lungu da sako na bangarori daban daban a sabon gari LG.

Ayau wannan kungiya wadda take abaya mai suna SAMARU PDP YOUTH FORUM mun yanke hukuncin collapsing structure inda muka koma jam’iyyar APC mai albarka rankatakaf da membobinta. Inda ayanzu muka chanza suna zuwa SAMARU APC YOUTH FOURM

Mun yanke wannan hukuncin ne don mubi kyakkyawan shugabancin hon Sadiq Ango Abdullahi zuwa jam’iyyar APC mu cigaba da bashi gudunmuwa don cigaba da kawo sauyi nagari a sabon gari LG.

Mun yarda da kyakkyawan shugabanci hon sadiq ango Abdullahi inda abaya muka bada gudunmuwar lokacin mu, dukiyoyinmu da tunaninmu.

Insha Allahu zamu cigaba da bashi gudunmuwa ninkin baninkin sabida tabbas sabon gari LG ta dau saiti na nagartaccen wakilcin hon sadi ango Abdullahi.

Sannan wannan kungiya mai albarka ta rushe duk patrons nata insha Allahu zatayi announcing sababbi.

SIGN
SECRETARY

14/09/2025

Bari mu motsa jam’iyyar

PDP
☂️

13/08/2024

Address

NEW EXTENSION SAMARU
Samaru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Samaru APC Youth Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share