Tudun wada Hausa online

Tudun wada Hausa online Enjoy a latest news Political News Business news Sport News Entertaiment

Tudun wada Hausa online
375 Jos Road

Daga Wakilinmu  Abbas Abubakar Tudun WadaA Jiyane Dan Majalisar jahar Kano State House of Assembly Mai Wakiltar Tudun wa...
25/05/2017

Daga Wakilinmu Abbas Abubakar Tudun Wada

A Jiyane Dan Majalisar jahar Kano State House of Assembly Mai Wakiltar Tudun wada Hon. Abdullahi iliyasu Yaryasa Yayi Rabon jari Naira 50,000 Kowane daga cikinsu Excoss Na Mazabun da s**a hada Burum Burum,Baburi, Dalawa ,Shuwaki dake Karamar Hukumar Tudun wada da Kuma Mata sun amfana da Attamfofi Gala Gala.

17/05/2017

Na Sha Alwashin Barin Jam'iyyar PDP Idan Har Kotu Ba Ta Baiwa Makarfi Shugabancin Jam'iyyar Ba, Cewar Gwamna Fayose.

HAUSA PRESS24__

TAMBAYA: Ko Fayose zai yarda ya koma APC idan ya bar PDP?

Jama'a ku Menene Raayin ku akan Wannan magana na ficewa daga jamiyan PDP

Yau Juma'a 6/1/2017Wannan  Hoton wata Makaranta ce Da ake Kira  Yamma primary School Dake Karamar Hukumar Tudun wada A j...
06/01/2017

Yau Juma'a 6/1/2017

Wannan Hoton wata Makaranta ce Da ake Kira Yamma primary School Dake Karamar Hukumar Tudun wada A jahar Kano
Alummar wannan yankin Sunyi Kira ga wadanda suke da alhakin gyara makarantar dasu kawo dauki don ganin ilimi ya inganta a yankin na Tudun wada Dan kadai da Kewaye.

Address

Samaru

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tudun wada Hausa online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share